Hadisai
FALALAR SALLAH
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 15
- 3365
Wanne aiki ne mafifici a wurin Allah? ya ce: "Sallah akan lokacinta", Ya ce: Sannan wanne? Ya ce: "Sannan biyayya ga mahaifa" Ya ce: Sannan wanne? Ya ce: Yaki a tafarkin Allah
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3366
Lallai cewa mafi nauyin sallah a kan munafukai (ita ce) sallar Issha'i da sallar Asuba, da sun san abin da ke cikinsu da sun zo musu ko da da jan ciki ne
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3512
- 3569
An tambayi Manzon Allah SAW wace Sallah ce tafi? ya ce: Mafi tsawon Al=qunuti
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 3591
Salloli biyar, da Juma'a zuwa Juma'a, da Ramadan zuwa Ramadan, masu kankare a binda ke tsakaninsu ne idan ya nisanci manyan zunubai
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 3732
- 4198
Wanda ya sallaci sanyaya biyu zai shiga aljanna
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 4968
Shin kuna ganin cewa da ace akwai wata korama a kofar dayanku yana wanka a cikinta kowacce rana sau biyar, shin kuna zatan wani abu na dattinsa zai rage ?
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5435
Wanda ya sallaci sallar Asuba, to, zai kasance cikin alƙawarin Allah
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 6215
Duk wanda ya yi sallah kafin ɓullowar rana da kafin faɗuwarta ba zai shiga wuta ba
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 6254
- 65003
Kana ganin idan na sallaci salloli wadanda aka wajabta, na azimci watan Ramdan, na halatta halal, na haramta haram
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65004
- 65095
Ya Bilai, ka yi iƙamar sallah, ka hutar da mu da ita
Ingantacce neAbu Dawud ne Ya Rawaito shi - 65468