Hadisai
SHARUƊAN SALLAH
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 24
- 3009
- 3148
Manzo tsira da amincin Allah sun shiga gida, da Usama Dan Zaidu da Bilal da Usman Dan Dalha
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3450
Ya Manzon Allah, Banyi Sallar La'asar ba har rana ta kusa faduwa, sai Annabi ya ce: "na rantse da Allah ban sallace ta ba, sai muka tashi zuwa Buthan, sai yayi Alwala don yin Sallah, Muma mukai Alwala don yin haka, sai mukai Sallah La'asar bayan rana ta fadi, sannan yai sallar Magariba bayan ta.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3516
Annabi tsira da amincin Allah ya kasance yana yin sallar Azahar a lokacin garjin rana, yakan sallaci La'asar lokaci da rana ta yi garau, Magariba kuma in rana ta fadi
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3537
Ananbi tsira da amincin Allah ya yi dare bai fito sallar Issha'i ba, sai Umar ya fito yace: salla ya Manzon Allah mata da yara sun yi bacci, sai Manzo ya fito kansa yana digar da ruwa yana cewa: ba don kar in takurawa al'ummata ba, da na umarce su da yin wannan sallar a irin wannan lokacin.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3539
Manzon Allah tsira da amincin Allah ya kasance yana sallar Asuba, Muminai mata suna zuwa lullube da mayafansu, sannan su koma gidajensu ba wanda ke gane su, saboda sauran duhun dare.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5217
Na yi barci a hannun Manzon Allah - SAW- kuma kafafuna suna cikin sumbatansa, don haka lokacin da ya yi sujada, sai ya damke ni, sai kafafuna suka dafe
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 6365
Na shiga ni da Mahaifina ga Abu Baraza Al-aslami, sai Mahaifina ya ce da shi:yaya Annabi SAW yake sallar farilla?
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 7201
Kada xayanku ya kusura yayi Sallah da tufa xaya, babu komai a Kafaxunsa
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 10421
- 10596
Lokacin yin sallar Zuhur idan rana ta wuce inuwar mutum in dai bai halarci Asuba ba, lokacin Asuba sai dai idan rana ta juye rawaya, lokacin sallar Magrib sai dai idan magariba ta yi sanyi, lokacin sallar magariba zuwa tsakar dare, da kuma lokacin sallar asuba daga fitowar alfijir sai dai idan rana ta fito.
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 10601
Sun zama masu kara zube; Ya fi girma ga ladanku, ko kuwa mafi girma ga ladanku
Ingantacce neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 10602
Wanda ya riski raka'a daya ta safiya kafin rana ta fito to ya riga ya waye, kuma duk wanda ya riski raka'ar la'asar kafin rana ta fadi, to ya san zamani
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 10609
Ga alfijir na fitowar alfijir biyu: Amma alfijir wanda yake kamar zunubin Sarhan, salla ba ta halatta a cikin ta kuma ba a hana abinci.
Ingantacce neAl-Hakim Ya Rawaito shi - 10637
Allah baya karvar Sallar Wacce ta isa Haila sai da Hijabi
Ingantacce neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 10639
Kada ɗayanku ya kuskura ya yi sallah da tufa ɗaya, babu komai a kafaɗunsa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 10641
Munkasance tare da Manzon Allah SAW a wata tafiya a cikin dare mai duhu, bamu san ina ne Al-qibla ba, saboda haka sai kowane Mutum yayi Sallah zuwa gabansa, yayin da Muka wayi gari sai mu ka faxi hakan ga Manzon Allah SAW sai aka saukar da "To ko ina kuka fuskanta to nanne Fuskar Allah ta ke"
Hasan neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - 10642
Tsakanin Mafitar Rana da Mafaxarta akwai Al-qibla
Ingantacce neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Malik Ya Rawaito shi - 10643
Manzon Allah SAW ya kasance yana Sallah akan abun Hawansa, ko ina tayi da shi idan kuma ya so yin Farillah ya sauka sai ya fuskanci Al-qibla
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - 10644