Hadisai
HUKUNCE-HUKUNCEN LIMAN DA MAMU
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 15
- 3031
ku daidaita sahunku, don daidaita shahu na daga cikar sallah
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3051
- 3059
- 3085
Ko dai ku daidaita sawunku ko kuma Allah ya sassba kamaninku
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3086
Shin dayanku ba ya jin tsoron idan ya dago kansa kafin liman, Allah Ya maida kansa kan jaki ko Allah Ya maida surarsa surar jaki
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3090
Na iso akan Jaka, kuma ni a lokacin na kusa Balaga, kuma Manzon Allah SAW yana Sallah da Mutane a Minna ba yana kallon Garu ba
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3324
Ku tashi wallahi ni zanyi muku Sallah
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5381
Ban taba yin Sallah a bayan limami ba, ban danne wata addu’a ba, kuma ban cika wata addu’a daga Annabi mai tsira da amincin Allah ba
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5392
Mai ya hana kayi Sallah da Sabbi, da kuma washamsi, ko kuma Wallaili? sabida a bayanka cikin masu binka akwai Tsoho da rarrauna da mai bukata
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5880
- 6029
Kuma ai ansanya Limami ne don ayi koyi da shi, to kuma kada ku saba Masa, to idan yayi kabbara to kuyi kabbara, kuma idan yayi ruku'u to kuyi ruku'i, kuma idan yace Allah yaji mai gode masa,to ku ce: Ubangijinmu godiya ta tabbata a gareka, kuma idan yayi Sujada to kuyi Sujada, kuma idan yai Sallah a zaune to kuyi sallah kuma a a zaune baki dayanku
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 6097
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan ya ce: Sami'allahu liman hamidahu (Allah Yaji wanda ya gode maSa) wani ɗaya daga cikinmu baya sunkuyar da bayansa har sai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya faɗi yana mai sujjada, sai muma mu faɗi muna masu sujjada a bayansa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 10652
Tasbihi na Maza ne, kuma Mata suyi Tafi
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 11303
Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ga wani mutum ya yi sallah shi kaɗai a bayan sawu, sai ya umarce shi ya sake sallar
Hasan neAbu Dawud da Tirmizi da Ibnu Majah da Ahmad ne Suka Rawaito shi - 65097
Idan za ku yi sallah, to, ku daidaita sahunku, sannan ɗayanku ya yi muku limanci, idan ya yi kabbara sai ku yi kabbara
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi