Hadisai
SUNAN RAWATIB
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 3
- 3440
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - bai kasance mafi tsananin lazimtar wani abu na nafiloli ba kamar raka'o'i biyu na Alfijr
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 11249
Cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance ba ya barin (raka'o'i) huɗu kafin azahar da raka’a biyu kafin sallar (Asuba)
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi - 11251
Wanda ya kiyaye akan raka'o'i huɗu kafin azahar da huɗu a bayanta Allah Zai haramta wuta gare shi
Ingantacce neAbu Dawud da Tirmizi da Nasa'i da Ibn Majah da Ahmad ne Suka Rawaito shi