Hadisai
SALLAR ZAZZAƁIN RANA DA NA WATA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 4
- 3101
- 3102
Lallai Waxan nan Ayoyi Allah ya turo su, ba wai sun kasance saboda Mutuwa wani Mutum bane ko rayuwarsa, sai dai Allah yana aiko su don ya tsorata bayinsa, to idan kuka ga wani abu daga cikin su to zabura zuwa Anbaton Allah da roqonsa da kuma neman gafararsa"
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5214
- 5215