Hadisai
SIFFAR SALLAH GA MAMACI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 4
- 5022
Ya Allah, dan haka dan haka don haka yana cikin kariyar ka da kuma tunanin cikin unguwar ka, da hukuncin shari'ar kabari da azabar wuta, kuma ku mutane ne masu biyayya da yabo Ya Allah ka gafarta masa ka masa rahama, lallai kai mai gafara ne, mai jinqai
Ingantacce neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 5209
Na yi salla ga wata mata data rasu a dalilin nifasinta a bayan Annabi tsira da aminci su tabbata a gare shi- sai ya tsaya a tsakkiyarta
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5396
- 8872
Lallai cewa Abdullahi bn Abi Aufa yayi Kabarbaru Hudu a jana'izar 'ya mace, don haka sai ya tashi bayan ta hudu abunda yake tsakanin Kabbarorin biyu yana neman gafararta sai ya yi addu'a, sannan ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare sh - ya kasance yana yin hakan
Hasan neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Hakim Ya Rawaito shi