Hadisai
ZAKKAR FID-DA-KAI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 3
- 4454
Mun kasance muna fitar da zakkar fidda kai lokacin da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana cikinmu, daga kowane ƙaramin (yaro) da babba, ɗa ne ko bawa, Sa’i na abinci, ko Sa’i na cukwi, ko Sa’i na sha'ir, ko Sa’i na dabino, ko Sa’i na zabibi
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 4519
Babu komai na Zakka akan Musulmi cikin dokinsa
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 4520