Hadisai
FALALAR HAJJI DA UMARA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 6
- 2753
Idan Ramadan ya zo to ki yi umara, domin umara a cikinsa yana daidai da Hajji
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2758
Wanda ya yi Hajji bai yi kwarkwasaba, kuma bai yi fasikanciba zai dawo kamar ranar da mahaifiyarsa ta haife shi
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2759
Ya manzon Allah, muna ganin yaƙi shi ne mafificin aiki, shin ba ma yi yaƙi ba? ya ce: "A'a, sai dai mafificin yaƙi: Shi ne kubutaccen aikin Hajji
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi - 7185
Allah ka jikan masu yin aski, sai suka ce: da masu saisaye ya manzon Allah? sai ya ce: Allah ka jikan masu aski, sai suka ce: da masu saisaye ya manzon Allah? sai ya kuma cewa: Allah ka jikan masu aski, sai suka ce: da masu saisaye ya manzon Allah? sai ya ce da masu saisaye.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 8288
Babu wata Rana wacce Allah ya fi 'yanta bayi daga Wuta kamar Ranar Arfa
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65627
Ku bibiyi tsakanin Hajji da Umarah, domin cewa su suna kore talauci da kuma zunubai kamar yadda zugazagi yake kore dattin ƙarfe, da zinariya, da azirfa, kuma kuɓutaccen Hajji ba shi da wani sakamako sai aljanna
Ingantacce neTirmizi da Nasa'i da Ahmad ne Suka rawaito shi