Hadisai
LADUBBAN JIHADI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 5
- 2936
Idan Allah Ya tara mutanen farko da na ƙarshe ranar alƙiyama za'a ɗaga tuta ta dukkan wani mayaufdari, sai a ce: Wannan yaudarar wane ɗan wane ce
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2949
Cewa an samu wata mace a wasu daga yakokin Annabi - tsira da a mincin Allah su tabbata agare shi a kashe, sai manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya hana kashe mata da yara
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2969
Wanda ya yi yaƙi dan kalmar Allah ta zama maɗaukakiya, to shi ne sabo da Allah
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 8889
Lallai ni na umarceku da ku qona wane da wane, kuma lallai wuta ba wanda yake Azaba da ita sai Allah, saboda haka idan kuka same su to ku kashe su
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - 8892
Babu wanda yake yin azaba da wuta sai Ubangijin wuta
Ingantacce neAbu Dawud ne Ya Rawaito shi