Hadisai
AFUWARSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 1
- 10974
Bai kasance mai yawan alfasha ba, ko mai yawan ɗorawa kansa alfasha ba, ko mai kwararoto a kasuwa, kuma ba ya rama mummuna da mummuna, sai dai yana yin afuwa kuma yana kau da kai
Ingantacce neTirmizi da Ahmad sun rawaito shi