Hadisai
SAHABBAI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
- FALALAR SAHABBAI (21)
- AƘIDA GAME DA SAHABBAI ALLAH YA ƘARA YARDA DA SU (2)
- DARAJOJIN SAHABBAI ALLAH ƘARA YARDA DA SU (5)
sakamako 27
- 3024
Lallai ni nasan cewa kai dutse ne, baka cutarwa kuma baka anfanarwa, da badan cewa ni naga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana sunbatarka ba da ban sunbaceka ba
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3155
- 3347
- 3438
- 4179
Ku wuce Abubakar, ku bar shi ya yi Sallah tare da mutane
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 4958
Zan bada wannan tutar ga wani mutum mai ƙaunar Allah da ManzonSa, Allah zai yi buɗi ta hannayensa
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 8407
Haqiqa a Hannuna Takubba Tara sun karye a ranar yaqin Mu'ata, babu abunda ya ragu a Hannuna sai Takobin Yamani
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - 10548
Shin bana jin kunyar mutumin da yake jin kunyar mala'iku
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 10559
- 10573
Abu Jumah Al-Ansari ya zo mana, sai ya ce: Mun kasance tare da Manzon Allah - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - kuma Moaz bin Jabal yana tare da mu goma, sai muka ce: Ya Rasulallahi, shin akwai wanda ya fi mu lada mai girma?
Ingantacce neBukhari Ya Rawaito shi a babin Halittar Ayyukan Bayi - Al-Tabrani Ya Rawaito shi - 11000
Kada ku zagi sahabbaina, da a ce ɗayanku zai ciyar da zinare kwatankwacin dutsen Uhudu ba zai kai cikin mudun ɗayansu ba, ko rabinsa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 11148
Duk mutumin da ya halarci (yaƙin) Badar da Hudaibiyya ba zai shiga wuta ba
Ingantacce neAhmad ne ya ruwaito shi kuma asalinsa yana cikin Sahih Muslim - 11152
Ya Ubangiji ka gafartawa Mutanen Madina da "Ya'yan Mutanen Madina, da 'Ya'yan Mutanen Madina
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 11161
- 11164
Lallai Allah ya sanya Gaskiya a kan Harshen Umar da zuciyarsa
Ingantacce neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 11187
Naga Ja'afar yana tashi tare da Mala'iku a cikin Al-janna
Ingantacce neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - 11190
Lallai kowace Alumma tana da Amintaccen ta, kuma lallai amintaccen wannan Al-umma shi ne Abu Ubaidah Bn Al-Jarrah
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 11191
Manzon Allah SAW ya Kasance yana sany da Silke ranar Uhudu, sai yayi zunbur zuwa wani dutse, bai iya hawa ba, sai ya zaunar da Xalha aqarqashinsa, sai ya hau SAW kansa, har saida ya daidaita akansa, sai ya ce: naji Mazon Allah SAw yana cewa ta Wajaba ga Xalha.
Hasan neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 11194
Sa'ad ya zo sai Manzon Allah SAW ya ce: Wannan Kawu na ne kowane Mutum ya nuna mun kawunsa
Ingantacce neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - 11195
Ban taba ganin wani mutum da ya Manzon Allah SAW ya fansheshi ba bayan Sa'ad naji shi yana cewa: Ka harba fansarka da Mahaifana
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi