Hadisai
ƘAUNA DA BARRANTA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 8
- 3122
Mutum yana kan Addinin abokinsa, saboda haka dayanku ya duba wanda zai yi abokantaka (da shi)
Hasan neAbu Daud ne ya ruwaito shi da Kuma Tirmizi da Ahmad - 3355
Lallai za ku bi hanyoyin waɗanda zo kafinku, taki da taki, zira'i da zira'i
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5343
- 5353
Wanda ya yi kamanceceniya da wasu mutane, to, yana daga cikinsu
Hasan neAbu Dawud ne ya Rawaito shi da Kuma Ahmad - 5365
Ba ya halatta ga mutum ya ƙauracewa ɗan uwansa sama da dare uku, suna haɗuwa, sai wannan ya kau da kai, wannan ma ya kau da kai, mafificinsu (shi ne) wanda zai fara yin sallama
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5375
Wanda ya cutar Allah Zai haɗa shi da sakamakon cutar, wanda ya tsananta Allah Zai haɗa shi da sakamakon tsanantawar
Hasan neAbu Dawud da Tirmizi da Ibnu Majah da Ahmad ne Suka Rawaito shi - 8905
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya tsinewa namijin da ya sanya kayan mace, da macen da ta sanya kayan namiji
Ingantacce neNasa'i ya rawaito shi cikin Alkubra da Ibnu Majah da ma'anarsa haka kuma Ahmad suka ruwaito shi - 8908
Lallai Yahudawa da Kiristoci basa rina gashinsu to ku sava Musu
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi