Hadisai
Kaɗaita Allah cikin bauta
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 40
- 2945
Lallai Allah - mai girma da daukaka - yana hanaku ku rantse da iyayenku
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3330
Tsinuwar Allah ta tabbata a kan Yahudawa da Nasara, sun riƙi kaburburan Annabawansu masallatai
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3342
Ni ne mafi wadatar abokanan tarayya daga shirka, duk wanda ya aikata wani aiki ya hada ni da wani a aikin to Zan bar shi da shirkarsa
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 3347
- 3352
Kada ku ce : Allah Ya so wane ma ya so, saidai ku ce: Allah ne Ya so, sannan wane ma ya so
Ingantacce ne a baki dayan hanyoyin saAbu Dawud da Nasa'i cikin alkubra haka Ahmad suka ruwaito shi - 3353
Na rantse da Allah ina mai karya shi ne mafi soyuwa a gareni da na rantse da waninsa
Ingantacce neIbnu Abi Hatim ya rawaito shi - Abdurrazak Ya Rawaito shi - 3406
Kada ku wuce gona da iri wajen yabona, yadda Nasara suka maida Dan Maryam, ni kawai bawa ne, to ku ce: Bawan Allah kuma ManzonSa
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi - 3414
mafi arzikin mutane da cetona a ranar Kiyama, wanda ya ce babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, yana mai tsarkakewa daga zuciyarsa ko ransa
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi - 3419
Wanda ya mutu alhali shi yana kiran kishiya wanin Allah zai shiga wuta
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3420
Masu tsanantawa sun halaka
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 3422
Babu ciratar cuta kuma babu camfi, fatan alkairi yana birgeni" ya ce: A ka ce : Menene fatan alkairi? sai ya ce: "Magana mai dadi
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 4176
- 4301
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya zo wurina ya sha daga kwanon da aka rataye a tsaye
Ingantacce neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 5379
Allah Ya tsinewa Yahudawa da Nasara, sun riƙi ƙaburburan Annabwansu (a matsayin) masallatai
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5927
Na rantse da wanda raina yake a hannunsa zaku bi hanyar wadanda ke gabaninku
Ingantacce neTirmizi da Ahmad sun rawaito shi - 5928
Cewa wani mutum ya zo wa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, sai ya yi masa magana a akan wani al'amari, sai ya ce: Allah Ya so kaima ka so, sai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Zaka daidaitani da Allah ne? Ka ce : Allah Shi kadai ya so
Sanadinsa Hasan neNasa'i cikin Alkubra da Ibnu Maja da Ahmad ne suka rawaito shi - 5933
- 5934
- 6049
Mafi girman Laifuffuka: yiwa Allah Shirka, da kuma amincewa Makircin Allah, da kuma yankewa daga Rahamar Allah, da kuma debe Haso daga Rahamar Allah
Isnadinsa ingantacce neAbdurrazak Ya Rawaito shi - 6362
jefar da ita domin ita ba za ta kara maka komai ba face rauni,domin cewa da ka mutu tana jikinka dab a za ka rabauta ba har abada
Hasan neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi