Hadisai
RAYUWAR BARZAHU
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 16
- 3010
Lallai su ana musu azaba, kuma ba’a yi musu azaba dan wani babban laifi ba, amma dayansu ya kasance ba ya suturta daga fitsari, amma dayan ya kasance yana tafiya da annamimanci
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3554
Idan aka ajiye jana'iza (gawa) maza suka ɗauketa akan kafadinsu idan ta kasance ta gari ce zata ce: Ku kaini,
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi - 4206
Idan aka tambayi musulmi a cikin ƙabari: Yana shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma (Annabi) Muhammad manzon Allah ne
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 4929
Tsakanin ffsan fuka fukai arba'in, suka ce: Ya Abu Huraira kwana arba'in? Ya ce: Shin kun ƙi? Sai suka ce: Shekara arba'in? Ya ce: Na ki. Suka ce: Watan arba'in? Ya ce: Na ki
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 11206
Sunyi Gaskiya, lallai su ana yi musu Azaba Azabar da Dabbobi suke ji baki xayansu
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 11207
Haqiqa anyi mun Wahayi cewa ku za'a Jarrabeku a cikin Qabarinku kusan Fitinar Dujal
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - 11210
Lallai cewa idan ɗayanku ya mutu za’a bijiro masa da mazauninsa safiya da maraice
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65005
Ku saurara, kada wani mutum Hadisi ya je masa daga gareni alhali shi yana kishingide akan mazauninsa sai ya ce: Tsakanin mu da ku littafin Allah
Ingantacce neAbu Dawud da Tirmizi da Ibn Majah ne Suka Rawaito shi - 65021
- 65022
Alkiyama ba za ta tsaya ba har sai mutum ya wuce wani kabari sai ya ce: Ina ma dai ni ne a wurin nan
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65023
Alkiyama ba zata ta shi ba har sai kun yaki Yahudawa, har sai dutsen da a bayansa akwai bayahude ya ce: Ya kai Musulmi, wannan bayahude ne ka kashe shi
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65025
- 65026
Alkiyama ba zata tashi ba har sai rana ta bullo ta mafadarta, idan ta bullo mutane suka ganta sai su yi imani gaba dayansu
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65027
Alkiyama ba zata tsaya ba har sai zamani ya kusantowa juna
Ingantacce neAhmad ne ya rawaito shi - 65045
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ambaci wani abu, sai ya ce: "Wannan a lokacin tafiyar ilimi kenan
Ingantacce ne ta wani bangarenIbnu Majah ne ya ruwaito shi - 65076
Za a samu wasu mutane a ƙarshen al'ummata suna zantar da ku abin da ku da iyayenku ba ku ji ba, to, kashedinku da su
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi