Hadisai
MUSULUNCI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 23
- 3390
Lallai kai zaka je wa wasu mutane mazowa littafi, idan ka je musu to ka kirayesu zuwa su shaida cewa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma cewa Annabi Muhammad Manzon Allah ne
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3700
ya rabauta idan gasgata hakan
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 4211
An umurce ni da in yaki mutane har sai sun shaida cewa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah kuma (Annabi) Muhammadu Manzon Allah ne, su tsaida sallah, su bayar da zakka
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 4303
Haƙiƙa ka tambayeni daga wani abu mai girma, kuma shi mai sauƙi ne ga wanda Allah Ya sawwaƙa masa
Ingantacce ne a baki dayan hanyoyin saTirmizi da Ibnu Majah da Ahmad Suka ruwaito shi - 4815
Kada ka kashe shi, domin cewa in ka kashe shi to shi yana matsayinka kafin ka kashe shi, kuma kai kana matsyinsa kafin ya fadi kalmarsa wacce ya fadeta
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 4816
Ya Usama, shin ka kashe shi bayan ya ce: Babu wani abin bauta sai Allah?
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi duka Riwar ta sa biyun - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi - 4969
Kwatankwacin muminai a soyayyarsu da jinkansu da tausayinsu tamkar jiki ne, idan wata gaba daga gare shi ta yi ciwo sai ragowar jikin ya dauka da rashin bacci da zazzabi
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65000
An gina Musulunci abisa abubuwa biyar
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65002
Wanda ya kyautata a Musulunci ba za'a kama shi da abinda ya aikata ba a lokacin Jahiliyya, wanda kuma ya munana a cikin Musulunci za'a kama shi da na farko da na karshe
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65009
Lallai shi bai taba fada ba koda yini daya: Ya Ubangiji Ka gafarta mini kuskurena ranar sakamako
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65013
Shaidan yana zo wa dayanku sai ya ce: Waye ya halicci kaza? waye ya halicci abu kaza? har ya ce: Waye ya halicci Ubanugijinka? idan ya ga haka to (sai) ya nemi tsarin Allah ya kuma hanu
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65015
Lallai Allah ba ya zalintar mumini wani kyakkyawa, za'a ba shi a duniya kuma za’a yi masa sakayya da ita a lahira
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65016
Ka musulunta akan abinda ka gabatar na alheri
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65037
- 65044
Ni ne Dimam dan Sa'alabata dan uwan Banu Sa'ad dan Bakar
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65061
Yahudawa an yi fushi da su, Kiristoci kuwa batattu ne
Ingantacce neTirmizi ne ya ruwaito shi - 65069
Ka ce: Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, zan yi maka shaida da ita ranar Alkiyama
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65071
Lallai abin da kake faɗa kuma kake kira zuwa gareshi mai kyau ne, ina ma dai ka sanar da mu cewa akwai kaffara ga abin da muka aikata
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65426
- 66271
Duk mutumin da ya cewa ɗan'uwansa: Ya kai kafiri, to haƙiƙa ɗayansu ya dawo da ita (ya lazimceta), idan ya zama kamar yadda ya ce ne, inba haka bafa to zata dawo kansa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi