Hadisai
KAFURCI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 6
- 6361
Abu biyu a cikin mutane su kafirci ne a cikinsu: Sukar nasaba, da kukan kera ga mamaci
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 8883
Wani mutum ba zai jefi wani mutum da fasiƙanci ba, kuma ba zai jefe shi da kafirci ba, sai ta dawo kansa idan m'abocinta bai zama kamar hakan ba
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65009
Lallai shi bai taba fada ba koda yini daya: Ya Ubangiji Ka gafarta mini kuskurena ranar sakamako
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65010
Shin kun san mai Ubangijinku Ya ce?" Suka ce: Allah da Manzonsane mafi sani, ya ce: "Mumini da kafiri sun wayi gari daga bayina
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65093
Lallai tsakanin mutum da shirka da kafirci (shi ne) barin sallah
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65094
Lallai alƙawarin da ke tsakanin mu da su (shi ne) sallah, wanda ya barta, to, haƙiƙa ya kafirta
Ingantacce neTirmizi da Nasa'i da Ibnu Majah da Ahmad ne Suka rawaito shi