Hadisai
SHIRKA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 11
- 3334
- 3336
Ya Allah kada Ka maida kabarina gunki
Ingantacce neAhmad ne ya rawaito shi - 3359
Wanda ya rantse da wanin Allah to hakika ya kafirta ko ya yi shirka
Ingantacce neAbu Daud ne ya ruwaito shi da Kuma Tirmizi da Ahmad - 3381
- 3383
Canfi shirka ne, canfi shirka ne, canfi shirka ne, - sau uku -", babu wani a cikinmu saidai, saidai cewa Allah - Mai girma da daukaka - Yana tafiyar da shi da dogara (ga Allah)
Ingantacce neAbu Dawud da Tirmizi da Ibnu Majah da Ahmad ne Suka Rawaito shi - 3384
- 3402
cewa an tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - game da ambulaf? Ya ce: Aikin Iblis ne.
Ingantacce neAbu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 3416
- 3418
Wanda ya gamu da Allah ba ya tarayya da shi da wani to zai shiga Aljanna, wanda kuma ya gamu da shi yana shirka da shi to zai shiga wuta
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 3421
- 8964
Wanda ya rantse da amana to baya daga cikinmu
Ingantacce neAbu Dawud ne ya Rawaito shi da Kuma Ahmad