Hadisai

Ku Kashe Baqaqe biyu ko a cikin Sallah ne: Macijiya da kuma Kunama

Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0

Ingantacce neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi

Rubutun Larabci

عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «اقتلوا الأسودَين في الصلاة: الحيَّة، والعقرب».

Fassara

Daga Anas Dan Malik - Allah ya yarda da shi - ya ce Manon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Ku Kashe Baqaqe biyu ko a cikin Sallah ne: Macijiya da kuma Kunama"

Sharhi

Wannan Hadisin Maigirma yana bayanin cewa anso a kashe Macijiya da kuma Kunama ko a halin Sallah ne; saboda Umarni da hakan ya zo kuma wancan saboda Motsin kisan takaitacce ne baya vata Sallah

Sharhi: العربية

يبين الحديث الشريف استحباب قتل الحية والعقرب حال الصلاة؛ لأنه ورد الأمر بذلك وذلك لأن حركة القتل محدودة لا تبطل الصلاة.

  • استحباب قتل الحية والعقرب في الصلاة.
  • أنَّ هذه حركة قليلة محمودة، فلا تبطل الصلاة ولا تنقصها، ولو لم تكن من مصلحة الصلاة.
  • مشروعية قتل كل مؤذٍ من الهوام وغيرها، في الصلاة أو خارجها؛ فإنَّه إذا استحب قتل هذه الفواسق في الصلاة، فقتلها خارجها يكون أولى.

Maudu'ai

Ba da rahoton kuskure

Ƙari