Hadisai
SALLAH
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
- WAJIBCIN SALLAH DA HUKUNCIN MAI BARINTA (11)
- FALALAR SALLAH (15)
- KIRAN SALLAH DA IƘAMA (22)
- LOKUTAN HANI GAME DA YIN SALLAH (4)
- SHARUƊAN SALLAH (24)
- Rukunan Sallah (2)
- Wajiban sallah (1)
- SUNNONIN SALLAH (16)
- SIFFAR SALLAH (42)
- ZIKIRAN SALLAH (17)
- ABUBUWAN DA SUKE ƁATA SALLAH (2)
- KURAKUREN MASU SALLAH (10)
- SUJJADAR RAFKANUWA DA TILAWA DA GODIYA (3)
- FALALAR SALLAR JAM'I DA HUKUNCE-HUKUNCENTA (15)
- HUKUNCE-HUKUNCEN LIMAN DA MAMU (15)
- SALLAR MASU UZURI (7)
- SALLAR TSORO (2)
- SALLAR ZAZZAƁIN RANA DA NA WATA (4)
- SALLAR SHA-DA-FARI (2)
- HUKUNCE-HUKUNCEN MASALLATAI (29)
sakamako 269
- 3009
- 3013
Idan kun ji kiran sallah, to ku fadi irin abinda ladani yake fada
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3015
Bilal yana kiran dare, don haka ku ci ku sha har sai kun ji kiran da Ibn Umm Maktoum ya yi
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3031
ku daidaita sahunku, don daidaita shahu na daga cikar sallah
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3036
Wani balaraben kauye ya zo ya yi fitsari a wani bangare na masallaci, sai mutane suka kyare shi, sai Annabi y hana su tsira da aminci su tabbata a gare shi, bayan ya gama fitsarin sai Annabi tsira da amaincin Allah ya yi umarni da a zo da cikakken guga na ruwa, sai aka kwara akai.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3039
Na ganka kana sallah banda sumba? Ya ce: Da ban ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - na aikata abin da na aikata ba
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3051
- 3059
- 3062
Na kiyaye raka'o'i goma daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi da dukkan ruwayoyin sa - 3064
An kai kukan Mutumin da yake jin kamar wani abu na sauti a cikinsa a lokacin salla,sai Annabi tsira da amincin Allah yace:kar ka fita daga salla har sai ka ji wata kara,ko ka ji wari
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3066
Idan an tsayar da sallah kuma an halarci abincin dare, fara da abincin dare
Ingantacce neBuhari da Muslim ne suka rawaito shi da dukkan ruwayoyin sa - 3081
Mai tsira da amincin Allah ya hana yin salla bayan Asuba har sai rana ta hudo, haka nan bayan 'La'asar har sai ta fadi
Ingantacce neBuhari da Muslim suka rawaito shi da ruwayoyin sa - 3085
Ko dai ku daidaita sawunku ko kuma Allah ya sassba kamaninku
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3086
Shin dayanku ba ya jin tsoron idan ya dago kansa kafin liman, Allah Ya maida kansa kan jaki ko Allah Ya maida surarsa surar jaki
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3088
Babu sallah in akwai abinci a gaban [mutum], ko kuma a lokacin yana matse najasa biyu, (fitsari da bayan gida)
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 3089
Annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi-yayi musu sallar Azahar sai ya mike daga raka'a biyun farko, bai yi zaman tahiya ba, sai mutane suka mike tare da shi,har aka kammala salla, mutane suka jira sallamarsa: sai yayi kabbara yana daga zaune sai yayi sujjada guda biyu kafin yayi sallama,sannan sai yayi sallama
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3090
Na iso akan Jaka, kuma ni a lokacin na kusa Balaga, kuma Manzon Allah SAW yana Sallah da Mutane a Minna ba yana kallon Garu ba
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3095
Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana ɗaga hannayensa daura da kafaɗunsa in zai fara sallah,
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3096
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya sanar dani Tahiya, tafukana tsakanin tafukansa, kamar yadda yake sanar dani sura daga Alkur’ani
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3097
Mai wuce wa ta gaban masallaci da ya san abin da ke kan shi na zunubi, to ya tsaya arba'in shi ne mafi alkhairi da ya wuce ta gaban mai sallah
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi