Hadisai
FIƘHU NA IBADA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
SALLAH (269)
- WAJIBCIN SALLAH DA HUKUNCIN MAI BARINTA (11)
- FALALAR SALLAH (15)
- KIRAN SALLAH DA IƘAMA (22)
- LOKUTAN HANI GAME DA YIN SALLAH (4)
- SHARUƊAN SALLAH (24)
- Rukunan Sallah (2)
- Wajiban sallah (1)
- SUNNONIN SALLAH (16)
- SIFFAR SALLAH (42)
- ZIKIRAN SALLAH (17)
- ABUBUWAN DA SUKE ƁATA SALLAH (2)
- KURAKUREN MASU SALLAH (10)
- SUJJADAR RAFKANUWA DA TILAWA DA GODIYA (3)
- FALALAR SALLAR JAM'I DA HUKUNCE-HUKUNCENTA (15)
- HUKUNCE-HUKUNCEN LIMAN DA MAMU (15)
- SALLAR MASU UZURI (7)
- SALLAR TSORO (2)
- SALLAR ZAZZAƁIN RANA DA NA WATA (4)
- SALLAR SHA-DA-FARI (2)
- HUKUNCE-HUKUNCEN MASALLATAI (29)
AZUMI (49)
- Wajibcin azumi da hukuncin mai barinsa (3)
- FALALAR AZUMI (6)
- SUNNONIN AZUMI (5)
- Ganin wata (1)
- AZUMIN RANAR KOKONTO (1)
- RAMUWAR AZUMI (3)
- AZUMIN MASU UZURI (3)
- ABUBUBWA MASU ƁATA AZUMI (1)
- ABIN DA YAKE HALATTA GA MAI AZUMI (2)
- ABIN DA YAKE HARAMTA A KAN MAI AZUMI (3)
- ABIN DA AKA KARHANTAWA MAI AZUMI (1)
- AZUMIN NAFILA (8)
- LI'ITIKAFI (5)
- GOMAN ƘARSHE TA RAMADAN (6)
- RAMADAN (1)
HAJJI DA UMRA (48)
- Wajibcin Hajji da Umra da hukuncin mai barinsu (2)
- FALALAR HAJJI DA UMARA (6)
- GOMAN ZUL-HIJJA (1)
- HUKUNCE-HUKUNCEN MASALLACIN HARAMI DA MASALLACIN ANNABI DA BAITUL MAƘDIS (5)
- HUKUNCE-HUKUNCEN IHRAMI (2)
- ABUBUWAN DA IHRAMI YAKE HANAWA (4)
- FIDYA DA BIYAN ABIN DA AKA FARAUTA (1)
- NAU'O'IN AIKIN HAJJI (1)
- ABUBUWAN DA SUKA WAJABA A UMRA (1)
- SIFFAR AIKIN HAJJI (6)
- ABUBUWAN DA SUKA WAJABA A AIKIN HAJJI (1)
- Hukunce-hukuncen Masallacin Annabi (1)
- HADAYA DA KAFFARORI (3)
- LAYYA (4)
- HUKUNCE-HUKUNCE DA MAS'ALOLIN HAJJI DA UMRA (13)
sakamako 561
- 1751
Ku wanketa sau uku, ko sau biyar, ko sama da haka idan kuna ganin hakan, da ruwa da magarya, ku sanya kafur a na ƙarshe - ko wani abu daga kafur -, idan kun gama ku sanar da ni
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2750
Annabi yayi Hajji tare da ni a Hajin bankwana, kuma ni ina Dan shekara Bakwai
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - 2751
Cewa Manzon Allah -tsira da aminci su tabbata a gare shi-Yayi Hajji kan Rakumin da ba'a dora masa komai ba kuma shi ne abun Hawansa"
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - 2752
- 2753
Idan Ramadan ya zo to ki yi umara, domin umara a cikinsa yana daidai da Hajji
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2754
- 2755
- 2756
"Kowane Mamaci ana rufe littafin aikinsa sai mai zaman dako a tafarkin Allah, shi ne kadai ake ci gaba da bashi lada har Ranar Al-kiyama, kuma za'a tseratar da shi daga fitinar Kabari"
Ingantacce neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 2758
Wanda ya yi Hajji bai yi kwarkwasaba, kuma bai yi fasikanciba zai dawo kamar ranar da mahaifiyarsa ta haife shi
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2759
Ya manzon Allah, muna ganin yaƙi shi ne mafificin aiki, shin ba ma yi yaƙi ba? ya ce: "A'a, sai dai mafificin yaƙi: Shi ne kubutaccen aikin Hajji
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi - 2934
Annabi ya gudanar da (Hukuncin) abunda ya buya na Rakumi daga Hafya’a har zuwa Thaniyat Al-wada’a
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2936
Idan Allah Ya tara mutanen farko da na ƙarshe ranar alƙiyama za'a ɗaga tuta ta dukkan wani mayaufdari, sai a ce: Wannan yaudarar wane ɗan wane ce
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2939
Ya zowa Annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- wani dan leken Asiri daga cikin Mushirikai, kuma yana cikin tafiya
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2944
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya umarce mu da abubuwa guda bakawai, kuma ya hanemu da abubuwa bakwai
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2949
Cewa an samu wata mace a wasu daga yakokin Annabi - tsira da a mincin Allah su tabbata agare shi a kashe, sai manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya hana kashe mata da yara
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2967
Zaman dakon yini ɗaya saboda Allah shi ne mafi alheri daga duniya da abinda ke kanta
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2969
Wanda ya yi yaƙi dan kalmar Allah ta zama maɗaukakiya, to shi ne sabo da Allah
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2971
- 2973
Yin sammako ko yammaci don Allah shi ne mafi alheri: a cikin fitowar Rana da faduwarta
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2978
Manzo tsira da amincin Allah ya raba ganimar yaki: Sai ya baiwa doki kaso biyu, mutum kuma kaso daya.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi