Hadisai

Aljanna ita ce mafi kusa daga dayanku daga igiyar takalminsa, wuta ma tamkar hakan

Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0

Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi

Rubutun Larabci

عن ابن مسعود رضي الله عنه قال: قال النبي صلى الله عليه وسلم: «الْجَنَّةُ أَقْرَبُ إِلَى أَحَدِكُمْ مِنْ شِرَاكِ نَعْلِهِ، وَالنَّارُ مِثْلُ ذَلِكَ».

Fassara

Daga Abdullahi Dan Mas'ud - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Aljanna ita ce mafi kusa daga dayanku daga igiyar takalminsa, wuta ma tamkar hakan".

Sharhi

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana sanar da cewa aljanna da wuta suna kusa da mutum kamar kusancin igiyar takalmin da yake kasancewa akan bayan kafa, domin kuwa mutum zai iya aikata wani aikin biyayya na yardar Allah - Mai girma da daukaka - da zai shiga aljanna da shi, ko sabon da zai zama sababi na shiga wuta.

Fa'idoji

  • Kwadaitarwa a ayyukan alheri koda ya karanta, da tsoratarwa daga sharri koda ya karanta.
  • Babu makawa ga musulmi a rayuwarsa daga hadawa tsakanin kwadayi da tsoro, da rokon Allah - tsarki ya tabbatar maSa - har abada tabbata akan gaskiya har ya kubuta ba zai rudu da halinsa ba.
Sharhi: العربية

أَخبَرَ النبيُّ صلى الله عليه وسلم أنَّ الجنة والنار قريبتان من الإنسان كقُربِ سَيْرِ الحِذاء الذي يكون على ظَهر القَدَم؛ لأنه قد يفعل طاعةً من رضوان الله عز وجل يدخل بها الجنة، أو معصيةً تكون سببًا لدخول النار.

  • الترغيب في الخير وإن قلَّ، والترهيب عن الشر وإن قلَّ.
  • لا بد للمسلم في حياته من الجمع بين الرجاء والخوف، وسؤال الله سبحانه دومًا الثبات على الحق حتى يَسْلَمَ ولا يَغْتَرَّ بحالِه.

Maudu'ai

Ba da rahoton kuskure

Ƙari