Hadisai
ABUBUWA MASU TAUSASA ZUKATA DA WA'AZOZI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
- AYYUKAN ZUKATA (26)
- CUTUTTUKAN ZUKATA (4)
- ZUHUDU DA TSANTSENI (12)
- YANAYIN SALIHAI (11)
- ZARGIN AYYUKAN SAƁO (19)
- ZARGIN SON DUNIYA (19)
- ZARGIN SON ZUCIYA DA SHA'AWE-SHA'AWE (9)
- TUBA (11)
- TSARKAKE ZUKATA (21)
- RAZANE-RAZANEN CIKIN KABARI (2)
- SIFFOFIN ALJANNA DA WUTA (49)
sakamako 172
- 2941
Shin ba na ba ku labarin mafi girman zunubai ba?
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2981
Akwai wani mutum daga waɗanda ke gabaninka ya kasance yana da ciwo, sai ya kasa haƙuri, sai ya ɗauki wuƙa sai ya yanke hannunsa, jinin bai tsaya ba har sai da ya mutu, Allah - Maɗaukakin sarki - Ya ce: BawaNa yayi miNi gaggawa da ransa, (saboda haka) na haramta masa aljanna
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3010
Lallai su ana musu azaba, kuma ba’a yi musu azaba dan wani babban laifi ba, amma dayansu ya kasance ba ya suturta daga fitsari, amma dayan ya kasance yana tafiya da annamimanci
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3016
- 3032
- 3044
Manyan zanubai su ne: Yi wa Allah shirka, da saɓawa iyaye, da kashe rai, rantsuwa mai dulmiyarwa
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi - 3053
- 3083
Baya tare da mu wabda duk baya jin tausayin Qaramin mu, kuma bai san girman Babbanmu ba
Ingantacce neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 3087
Cewa wani mutum ya tambayi Annabi - tsira da a mincin Allah su tabbata agare shi - daga alkiyama, sai ya ce: Yaushe ne alkiyama? Ya ce: "Mai ka tanadar mata?
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3127
Kaɗai kwatankwacin abokin zama na gari da mummunan abokin zama, kamar maɗaukin almiskine da mai busa zugazugi,
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3136
Ni manzon Allah ne zuwa gare ku, cewa Allah ya ƙaunace ku kamar yadda kuka ƙaunace shi a cikinsa
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 3141
Mabuqacin da aka dawo da shi ba kwanan wata da taliya ba, ba kuma cin abinci da munchkin ba
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3142
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana yawaita faɗin: "Ya mai jujjuya zukata Ka tabbatar da zuciyata akan addininKa
Ingantacce neTirmizi da Ahmad sun rawaito shi - 3157
Wanda ya roki Allah shahada da gaskiya, Allah Zai kai shi matsayin shahidai, koda ya mutu akan shinfiɗarsa
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 3159
Bala'i ba zai gushe ga mumini da mumina ba a kansa da ɗansa da dukiyarsa har sai ya gamu da Allah ba shi da wani laifi
Hasan neTirmizi da Ahmad sun rawaito shi - 3184
‘’Na tsinkaye a cikin Aljannah sai nag a mafiya yawan ahalinta talakawa ne ,Na leqa Wuta kuma sai nag a mafiya yawan ahalinta mata ne
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3261
- 3298
’’Lamarin mumini da ban mamaki yake, dukkannin al’amuransa alheri ne, kuma hakan ba ya kasancewa ga kowa sai ga mumini
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 3300
- 3331
((Ku nisanci abubuwa bakwai masu halakarwa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi