Hadisai
FALALOLI DA LADUBBA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
LADUBBA NA SHARI'A (145)
- LADUBBAN MALAMI DA MAI KOYON ILILMI (8)
- LADUBBAN KARATUN ALƘUR'ANI MAI GIRMA (3)
- LADUBBAN SALLAMA DA NEMAN IZINI (22)
- LADUBBAN SAƁANI (1)
- LADUBBAN MUƘABALA (1)
- LADUBBAN CI DA SHA (20)
- LADUBBAN HANYA DA KASUWA (2)
- LADUBBAN DA HUKUNCE-HUKUNCEN BALAGURO (14)
- LADUBBAN BARCI DA FARKAWA (7)
- LADUBBAN MAFARKI (7)
- LADUBBAN ZIYARA DA NA NEMAN IZINI (10)
- LADUBBAN ATISHAWA DA NA HAMMA (5)
- LADUBBAN DUBA MARA LAFIYA (7)
- LADUBBAN TUFAFI (14)
FIƘHUN ADDU'O'I DA ZIKIRAI (97)
- TSARIN ANNABI TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBBA A GARESHI WAJEN YIN ZIKIRI (7)
- FA'IDOJIN ZIKIRIN ALLAH MAI GIRMA DA ƊAUKAKA (14)
- ZIKIRAN SAFIYA DA YAMMA (7)
- SAKAKKUN ZIKIRAI (7)
- ZIKIRAI NA SHIGA DA FITA DAGA GIDA (2)
- ZIKIRAI NA SHIGA DA FITA DAGA BANƊAKI (1)
- ZIKIRAI NA SHIGA DA FITA DAGA MASALLACI (2)
- ZIKIRAN AKE FAƊA A LOKUTA NA TSANANI (4)
- ZIKIRAI NA AL'AMURA MASU BIJIROWA (14)
- HUKUNCE-HUKUNCEN ADDU'A (2)
- NAU'O'IN ADDU'A (1)
- LADUBAN ADDU'A (4)
- SABABAI NA AMSAR ADDU'A DA MASU HANA AMSARTA (7)
- ADDU'O'I DA AKA RUWAITO (30)
sakamako 621
- 2932
Ya Abbas, ya baffan Manzon Allah, ka roƙi Allah lafiya a duniya da lahira
Ingantacce ne ta wani bangarenTirmizi da Ahmad sun rawaito shi - 2935
Idann dayanku ya ci abinci to kar ya goge hannunsa har sai ya sude shi.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2936
Idan Allah Ya tara mutanen farko da na ƙarshe ranar alƙiyama za'a ɗaga tuta ta dukkan wani mayaufdari, sai a ce: Wannan yaudarar wane ɗan wane ce
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2941
Shin ba na ba ku labarin mafi girman zunubai ba?
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2944
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya umarce mu da abubuwa guda bakawai, kuma ya hanemu da abubuwa bakwai
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2951
Cewa Manzan Allah-tsira da Amincin Allah su tabbata agareshi-yayi Zobe na Zinare
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2952
"Duk abun Shan da ya sa Maye to Haramun ne"
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2954
Haramta giya ya sauka ne kuma ana yin ta daga abubuwa biyar ne: inibi, dabino, zuma, alkama, da sha'ir"
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2967
Zaman dakon yini ɗaya saboda Allah shi ne mafi alheri daga duniya da abinda ke kanta
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2979
Ka riqe wani vangaren na dukiyarka yafi maka Al-kairi
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2981
Akwai wani mutum daga waɗanda ke gabaninka ya kasance yana da ciwo, sai ya kasa haƙuri, sai ya ɗauki wuƙa sai ya yanke hannunsa, jinin bai tsaya ba har sai da ya mutu, Allah - Maɗaukakin sarki - Ya ce: BawaNa yayi miNi gaggawa da ransa, (saboda haka) na haramta masa aljanna
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2985
- 2986
Wanda ya sanya alhariri a duniya ba zai sanya shi a lahira ba
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2989
Da wani mutum zai maka leken asiri ba da izinika ba, sai ka jefe shi da dutse, har ka cire masa ido: ba laifi yin hakan
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3002
Manzon Allah ya hana sanya alhariri sai a gurin yatsu biyu, ko uku, ko hudu.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3005
- 3006
Ya ce: Ka ce: Ya Allah ka ji tsoron sammai da kassai, wanda ya san gaibi da shaida. Ubangiji kuma Sarki komai, Na shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Kai, ina neman tsarinka daga sharrin raina da sharrin Shaidan da shirkarsa
Ingantacce neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 3007
- 3008
- 3010
Lallai su ana musu azaba, kuma ba’a yi musu azaba dan wani babban laifi ba, amma dayansu ya kasance ba ya suturta daga fitsari, amma dayan ya kasance yana tafiya da annamimanci
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi