Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
Rubutun Larabci
عَنْ أَبِي هُرَيْرَةَ رضي الله عنه أَنَّ رَسُولَ اللهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ قَالَ: «لَا تَبْدَؤوا الْيَهُودَ وَلَا النَّصَارَى بِالسَّلَامِ، فَإِذَا لَقِيتُمْ أَحَدَهُمْ فِي طَرِيقٍ فَاضْطَرُّوهُ إِلَى أَضْيَقِهِ».
Fassara
Daga Abu Huraira Allah - Ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ya ce: "Kada ku farawa Yahudawa ko Nasara da sallama, idan kun haɗu da ɗayansu a hanya to ku buƙace shi zuwa mafi ƙuncinta".
Sharhi
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi hani daga farawa Yahudawa da Nasara da sallama koda sun kasance kafiran amana ne, ballantana wasunsu cikin kafirai, kuma tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bayyana cewa mu idan mun haɗu da ɗayansu a wata hanya to mu buƙace shi zuwa mafi ƙuncin hanyar, to mumini shi ne wanda yake tafiya a tsakiyar hanya, wanda yake nesa (da hanya) shi ne kafiri, kuma musulmi ba ya kasancewa ƙasƙantacce da wani hali daga halaye.
Fa'idoji
- Ba ya halatta ga musulmi ya fara wa wani daga Yahudawa da Nasara da wasunsu daga kafirai da sallama.
- Maida sallama gare su yana halatta idan sun fara sallamar shi ne ya ce: Wa'alaikum.
- Ba ya halatta ga musulmi ya nufi cutar da kafiri, shi ne ya ƙuntata masa dan nufi ba tare da wani dalili ba; dan ya buƙace shi zuwa mafi ƙuncin hanya; sai dai idan hanyar ta kasance mai ƙunci ce ko mai cunkoso to musulmi shi ne mafi cancanta da ita, kafiri yana nesa da ita.
- Bayyanar da ɗaukakar musulmai da ƙasƙantar da wasunsu, ba tare da zalinci ko munana magana ba.
- Ƙuntatawa akan kafirai dan abinda suke akansa na kafirce wa Allah - Maɗaukakin sarki -, zai iya zama sababi a musuluntar su; sai su tsira daga wuta, idan hakan ya ɗauke su akan sanin sababi.
- Babu laifi musulmi ya ce wa kafiri tun a farko yaya kake, an tashi lafiya, an wuni lafiya? da makanmancin wannan idan buƙata ta yi kira zuwa hakan; domin hanin abin ɗauka ne akan aminci.
- Al-Ɗaibi ya ce: Abin zaɓi cewa ɗan bidi'a ba'a fara masa sallama, koda ya yi sallama ga wanda bai san shi ba sai ya bayyana cewa kafirin amana ne ko ɗan bidi'a ne sai ya ce: Na janye sallama ta, dan wulaƙanta shi.
Sharhi: العربية
يَنْهَى النبيُّ صلى الله عليه وسلم عن بَدْءِ اليهودِ والنصارى بالسلام ولو كانوا ذِمِّيِّيْن، فضلًا عن غيرهم من الكفار، وبَيَّن صلى الله عليه وسلم أننا إذا لقينا أحدَهم في طريق فنَضْطَرّه إلى أَضيَق الطريق، فالمؤمن هو الذي يَمشي في وسط الطريق، والذي يَتَنَحَّى هو الكافر، ولا يكون المسلم ذليلًا بحال من الأحوال.
- لا يجوز للمسلم أن يبتدئ أحدًا من اليهود والنصارى وغيرهم من الكفار بالسلام.
- يجوز رد السلام عليهم إنْ هم بَدؤوا بالسلام بأن يقول: وعليكم.
- لا يجوز للمسلم أنْ يَتَقَصَّدَ أَذيّة الكافر بأن يُضَيِّقَ عليه قصدًا من غير موجب؛ ليضطره إلى أضيق الطريق؛ لكن إن كان الطريق ضيقًا أو مزدحمًا فالمسلم أحق به، والكافر يَتَنَحّى عنه.
- إظهار عزة المسلمين وصَغَار غيرهم، دون ظلم أو بَذَاءة في القول.
- التضييق على الكفار بسبب ما هم عليه من كفر بالله تعالى، قد يكون ذلك سببًا في إسلامهم؛ فينجوا من النار، إذا حملهم ذلك على معرفة السبب.
- لا بأس أن يقول المسلم للكافر ابتداءً كيف حالُك، كيف أصبحتَ، كيف أمسيتَ؟ ونحو ذلك إذا دعت الحاجة إلى ذلك؛ لأن النهي محمول على السلام.
- قال الطيبي: المُختار أنَّ المُبتدع لا يُبدأ بالسلام، ولو سلَّم على مَن لا يعرفه فظهر ذِميًّا أو مبتدعًا يقول: استرجعت سلامي تحقيرًا له.