Hadisai
LADUBBA NA SHARI'A
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
- LADUBBAN MALAMI DA MAI KOYON ILILMI (8)
- LADUBBAN KARATUN ALƘUR'ANI MAI GIRMA (3)
- LADUBBAN SALLAMA DA NEMAN IZINI (22)
- LADUBBAN SAƁANI (1)
- LADUBBAN MUƘABALA (1)
- LADUBBAN CI DA SHA (20)
- LADUBBAN HANYA DA KASUWA (2)
- LADUBBAN DA HUKUNCE-HUKUNCEN BALAGURO (14)
- LADUBBAN BARCI DA FARKAWA (7)
- LADUBBAN MAFARKI (7)
- LADUBBAN ZIYARA DA NA NEMAN IZINI (10)
- LADUBBAN ATISHAWA DA NA HAMMA (5)
- LADUBBAN DUBA MARA LAFIYA (7)
- LADUBBAN TUFAFI (14)
sakamako 145
- 2935
Idann dayanku ya ci abinci to kar ya goge hannunsa har sai ya sude shi.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2944
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya umarce mu da abubuwa guda bakawai, kuma ya hanemu da abubuwa bakwai
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2951
Cewa Manzan Allah-tsira da Amincin Allah su tabbata agareshi-yayi Zobe na Zinare
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2952
"Duk abun Shan da ya sa Maye to Haramun ne"
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2954
Haramta giya ya sauka ne kuma ana yin ta daga abubuwa biyar ne: inibi, dabino, zuma, alkama, da sha'ir"
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2985
- 2986
Wanda ya sanya alhariri a duniya ba zai sanya shi a lahira ba
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2989
Da wani mutum zai maka leken asiri ba da izinika ba, sai ka jefe shi da dutse, har ka cire masa ido: ba laifi yin hakan
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3002
Manzon Allah ya hana sanya alhariri sai a gurin yatsu biyu, ko uku, ko hudu.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3005
- 3006
Ya ce: Ka ce: Ya Allah ka ji tsoron sammai da kassai, wanda ya san gaibi da shaida. Ubangiji kuma Sarki komai, Na shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Kai, ina neman tsarinka daga sharrin raina da sharrin Shaidan da shirkarsa
Ingantacce neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 3014
Ka barsu don na shigar da su suna da tsarki
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3017
Idan mutum ya so dan'uwansa to ya sanar da shi cewa shi yana sonsa
Ingantacce neAbu Dawud da Tirmizi da Nasa'i a cikin alkubra haka Ahmad suka ruwaito shi - 3021
Ya Manzon Allah, waninmu ya iya kwanciya da janaba? sai yace: E, zai iya, amma in yayi alwala.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3033
Idan dayanku zai yi alwala to ya sanya ruwa a hancinsa sannan ya face, wanda zai yi tsarkin hoge to ya yi shi wutiri
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3042
Duk wanda ya yi imani da Allah da ranar lahira, to bakonsa ya girmama ladar sa. ”Suka ce:“ Mene ne sakamakonsa? Ya Manzon Allah, ya ce: Yininsa da darensa, da karimcinsa kwana uku ne, don haka abin da ya kasance a baya sadaka ce a gare shi
Ingantacce neBuhari da Muslim suka rawaito shi da ruwayoyin sa - 3079
Kada ɗayanku ya kuskura ya taɓa azzakarinsa da damansa, a halin yana fitsari, kuma kada ya yi tsarki na bayan gida da damansa, ko kuma ya yi nunfashi a ƙwarya
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3128
Cewa Lallai Annabi ya Kasance yana Tasbihi akan abin hawansa, kuma ko ina ya sanya fuskarsa, yana nuni da kansa, kuma haka ma Dan Umar yake yi
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3130
- 3161