Hadisai

Ku yi wa juna kyauta, za ku so juna

Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0

Hasan neBuhari a cikin Al-Adab Al-Mufrad da Abu Ya'la da Baihakisuka Rawaito shi

Rubutun Larabci

عَنْ أَبِي هُرَيْرَةَ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُ عَنِ النَّبِيِّ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ يَقُولُ: «تَهَادَوا تَحَابُّوا».

Fassara

Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: «Ku yi wa juna kyauta, za ku so juna».

Sharhi

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kwaɗaitar akan cewa Musulmi tare da ɗan'uwansa su dinga yawan kyaututtuka, kuma kyauta tana daga cikin sabubban soyayya da haɗuwar zuciya.

Fa'idoji

  • An so yin kyauta; domin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi umarni da ita.
  • Kyuata sababi ce ta (samun) soyayya.
  • Yana kamata ga mutum ya aikata dukkanin abin da zai jawo soyayya tsakakaninsa da mutane, daidai ne a kyauta ne ko a tausasa lamura ne, ko a magana mai kyau, ko a sakin fuska gwargwadan ikonsa.
Sharhi: العربية

حثَّ النبي صلى الله عليه وسلم على أن يَتبادل المسلم مع أخيه المسلم الهَدايا، وأن الهدية من أسباب المحبة وتأليف القلوب.

  • استحباب بَذل الهدية؛ لأن النبي صلى الله عليه وسلم أمر بها.
  • الهدية سبب للمحبة.
  • ينبغي للإنسان أن يفعل كل ما فيه جَلْب المودة بينه وبين الناس، سواء في الهدية أو في لِين الجانب أو في الكلام الحسن أو في طلاقة الوجه بقدر استطاعته.

Maudu'ai

Ba da rahoton kuskure

Ƙari