Hadisai
FIƘHU NA MU'AMALAT
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
- CINIKIN SALAMI (1)
- RIBA (5)
- BASHI (2)
- JINGINA (1)
- LAMUNI DA TSAYAWA (1)
- SULHU DA HUKUNCE-HUKUNCEN MAƘOTAKA (3)
- HAJARU (HANA MUTUM TASARRUFI DA DUKIYARSA) (1)
- HAƊAKA (COMPANY) (1)
- HAƊAKAR BAN RUWA DA HAƊAKAR YIN SHUKA (2)
- Ijara (haya) (1)
- FASHI (2)
- TSINTUWA DA TSINTACCE (2)
- WAƘAFI (5)
- KYAUTA DA KYAUTA (7)
- WASIYYA (4)
- BAYAR DA 'YANCI (6)
sakamako 73
- 2938
Sa'ad Dan Ubada ya yi wa MAanzon Allah fatawa game da alwashi da mahaifiyarsa ta yi, wanda hara ta murtu bata cika shi ba? , sai Manzon Allah tsira da amincin Allah yace: sai ka yi mata
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2960
ya yi hani daga bakance, ya ce: "Lallai shi ba ya zuwa da alheri, kawai ana fitar da shi ne daga marowaci
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2961
Lallai ni wallahi - in Allah Ya so - bana rantsuwa, sai inga waninta mafi alheri daga gareta. sai na yi kaffarar rantsuwata, kuma nazowa wanda shi ne mafi alherin
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2977
Sulaiman Xan Dauda -Amincin Allah a gare shi ya ce: "Na rantse a wannan Daren zan taki Matana guda Saba'in kowace mace daga cikin su zata haifi Yaron da zaiyi jahadi a Tafarkin Allah
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2979
Ka riqe wani vangaren na dukiyarka yafi maka Al-kairi
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2980
Duk wanda ya rantse akan wata rantsuwa alhali shi yana fajiri a cikinta dan ya ci dukiyar wani mutum musulmi, to zai gamu da Allah alhali Shi yana Mai fushi akansa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2992
Duk wanda ya 'yanda rabonsa na Bawan da sukai tarayya a cikinsa kuma yana da kuxin da zai iya cika ragowar kuxin sai a lissafa masa sauran rabon sauran ya biya don bawan ya 'yantu
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2993
Duk wanda ya 'yanta rabonsa na wani bawa to ya wajaba akansa ya cika sauran a cikin kuxinsa, idan bashi da shi sai ayi kimar bawan yayi aikin fansa
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2996
Duk wanda ya rantse kan wata rantsuwada ya takure kansa da ita yana son karvar Dukiyar wani Musulmi, kuma a halin Qarya ya ke, zai gamu da Allah SWT yana fushi da shi
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3001
Yar uawata tayi bakancen zata je dakin Allah babu Takalmi, sai ta \umarce ni da na tambayi Manzon Allah SAW sai na tambaye shi, sai ya ce: ta tafi kuma tana iya hawan abin hawa
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3004
Ya kai Abdurrahman Dan Samra, Kada ka nemi Mulki, sabida Idan aka baka sabida kai ka nema to sai abarka da ita
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3054
Wanda ya yi rantsuwa sannan ya ga cewa Allah yana jin tsoron ta, to sai taqawa ta zo
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 3697
- 3707
- 3785
- 4181
- 4195
- 4231
Annabi -SAW- ya sayi rakumi daga wurinsa, kuma ya auna masa shi kuma ya auna.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 4250
Ya Manzon Allah, ina da makwabta biyu, to a ba ni wa? Ya ce: «Zuwa ga mafi kusantar su da kai».
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - 4494
Babu sauran Hijira bayan ancigarin Makka da yaki sai dai akwai Jahadi da Niyya, kuma idan aka nemi ku futo yaki to futo
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi