Hadisai
BIDI'A
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 7
- 3373
Wanda ya yi kira zuwa ga shiriya yana da lada kwatankwacin ladaddakin wadanda suka bi shi, ba za’a tauye komai daga ladansu ba
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 3506
- 4792
Wanda ya farar da (wani abu) daga cikin al'amarinmu wannan abinda ba ya ciknsa to an mayar masa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 10855
Abin da nake ji muku tsoro shi ne mutumin da yake karatun Alkur’ani, ko da kuwa ana ganin farin cikinsa a kansa, kuma ya munana wa Musulunci.
Hasan neIbnu Hibban ne ya Rawaito shi - 65868
- 66514
Duk wanda ya farar da wani abu a cikin wannan Addinin namu wanda ba ya ciki, to shi abun mayarwa ne
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka ruwaito shi - 66535
Imanin ɗayanku ba zai cika ba har sai son zuciyarsa ya kasance mai bi ga abin da na zo da shi
Nawawi ya ce: Hadisi ne IngantacceMun rawaito shi a cikin littafin Al-Hujjah da isnadi ingantacce