Hadisai
FALALOLI NA ALƘUR'ANI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 26
- 3772
Babu hassada sai a cikin mutum biyu: mutumin da Allah ya bashi kudi, sai ya yi mulkin halakar sa da gaskiya, da kuma mutumin da Allah ya bashi hikima da shi, don haka ya yanke hukunci ya kuma koyar da shi
Ingantacce neBuhari da Muslim suka rawaito shi da ruwayoyin sa - 5213
Lallai cewa Annabi ya aika Wani Mutum a wani yaki sai ya kasane yana" karantawa abokansa in yana jansu Sallah, Sai yake cika karatunsa da: Kulhuwa.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5383
Ku karanta Alqurani domin zai zo Ranar Alkiyama mai ceton Ma'abotansa
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 5775
- 5907
Ku dinga maimaita wannan Alƙur’anin, ina rantse muku da wanda ran Muhammad yake a hannunSa ya fi saurin kufcewa sama da raƙumin da ya ke a dabaibayi
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5913
Mafi alherinku shi ne wanda ya koyi Alkur’ani kuma ya koyar da shi
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi - 6208
Kada ku mayar da gidajenku makabarta, Shaiɗan yana guduwa daga gidan da ake karanta Surat Al-Bakarah a cikinsa
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 6258
- 6265
Wanda ya haddace ayoyi goma daga farkon Suratul Kahf, za'a tsare shi daga Dujal". A cikin wata riwayar: "Daga ƙarshen Suratul Kahf
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 6274
Wanda ya karanta ayoyi biyu na ƙarshen Suratul Bakara da daddare sun ishe shi
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 6275
Duk wanda ya karanta wani harafi daga littafin Allah, to, yana da lada, kuma kowane lada za a ninkashi goma
Hasan neTirmizi ne ya ruwaito shi - 6828
Ranar Al-kiyama za'a zo da Qur'ani da Ma'abotansa wadan da suke aiki da shi a cikin Duniya
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 10113
Gangaran a karatun Alƙur'ani yana tare da manyan mala'iku masu biyayya ga Allah, kuma wanda yake karanta Alƙur'ani kuma yake guragura a cikinsa yana mai shan wuya to yana da lada biyu
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 10114
Baka ga Wasu Ayoyi da aka saukar da su ba a wannan Daren ba'a tava ganinsu ba? Falaqi da Nasi
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 10119
Lallai cewa Allah yana daga Darajar wasu Mutane da wannan littafin kuma ya sauke Darajar wasu
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 10850
Tir da xayansu da yake cewa Na manta Aya kaza da kaza, aa an mantar da shi ku riqa tuna Qur'ani, saboda shi ne mafi saurin mantawa daga zukatan Maza sama da Raquma
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 10851
Ku karanta Alƙur’ani domin zai zo ranar alƙiyama yana mai ceton ma'abotansa
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65054
Za'a ce da ma'abocin Alkur’ani: Karanta ka daukaka, ka rera kamar yadda ka kasance kana rerawa a duniya, domin cewa matsayinka zai tasayane a karshen ayar da ka karantata
Hasan neAbu Dawud da Tirmizi da Nasa'i a cikin alkubra haka Ahmad suka ruwaito shi - 65059
Yakai baban Al-Munzir, shin ka san wacce aya ce daga littafin Allah mafi girma tare dakai?" ya ce: Na ce; {Allah wanda babu wani abin bautawa da gaskiya sai Shi Rayayye Tabbatacce da kanSa} [Al-Baqara: 255]. Ya ce: Sai ya daki kirjina, ya ce: "Wallahi ilimi ya faranta maka kai baban Al-Munzir
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65060