Hadisai
USUL - ALFIƘH
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
- HUKUNCIN SHARI'A (5)
- ƘA'IDOJI NA FIƘHU DA NA USULU (3)
- Taklifi da sharuɗɗansa (1)
- LITTAFI (ALƘUR'ANI) (1)
- Sunna (1)
- NASKHU (SHAFE HUKUNCI) (1)
- ABUBUWAN DA LAFAZAI SUKE NUNAWA DA YADDA AKE FITAR DA HUKUNCI (3)
- IJTIHADI DA TAƘALIDANCI (1)
- CIN KARON DALILAI DA RINJAYARWA (2)
- MANUFOFIN SHARI'A (3)
sakamako 17
- 3228
An hanamu bin jana'iza, amma ba'a ƙarfafa hanin a kanmu ba
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3376
Meye banbancin wadannan?zuciyarsu na yin taushi in suka ji ayoyi bayyanannu,su kuma rikice in suka ji ayoyi masu rikitarwa".
Ingantacce neIbnu Abi Asim ya rawaito shi - Abdurrazak Ya Rawaito shi - 3557
Ya Manzon Allah, shin kana ganin idan wani mutum ya zo yana son karɓar kuɗina?
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 4295
Ku barni a abinda na bar muku, kaɗai waɗanda ke gabaninku sun halaka ne da tambayarsu da kuma saɓawarsu ga annabawansu
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 4314
Lallai halal a bayyane yake kuma haram ma a bayyane yake
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 4528
Ta yaya Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya wanke kansa yayin da aka hana shi?
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 4564
Ka bar abinda kake kokwantansa zuwa abinda baka kokwantansa, domin gaskiya nutsuwa ce, kuma ƙarya kokwanto ce
Ingantacce neTirmizi da Nasa'i da Ahmad ne Suka rawaito shi - 4711
Babu cuta babu cutarwa, wanda ya cutar Allah Zai mayar masa da sakamakon cutar a kansa, wanda ya tsananta Allah Zai mayar masa da sakamakon tsanantawar a kansa
Ingantacce ne a baki dayan ruwayoyin saDar Al-Kutni ne Ya Rawaito shi - 4725
- 8362
An halatta muku Matattu guda biyu da jini guda biyu, amma Matattun sune Kifi da Fara, kuma Jinin shi ne Zuciya da Hanta
Ingantacce neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 10040
- 10406
Manzon Allah SAW ya sanya kwana Uku da daraensu ga mafiyi, da kuma Kwana xaya da Darensa ga mazaunin gida
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65017
Lallai Allah Yana son azo wa rangwaminSa, kamar yadda yake son azo wa yin aiki a asalinsa
Ingantacce neIbnu Hibban ne ya Rawaito shi - 65083
- 65121
Lallai ni na fiku tsoron Allah kuma na fiku saninSa
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi - 66519
Kabar abinda kake kokwantansa, zuwa ga abinda baka kokwantansa
Ingantacce neTimizi da Nasa'i ne Suka ruwaito shi - 66531
Babu cuta ba cutarwa
Hasan neIbnu Majah da Darakutni da wasunsu Suka ruwaito shi a matsayin Musnad