Hadisai
WAƘAFI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 5
- 4181
- 6031
- 6611
Babu wani ma'abocin zinare ko azirfa, da ba ya bada haƙƙinsu daga garesu, sai a ranar alƙiyama ya kasance za'a ƙerasu a siffar alluna na wuta
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65566
- 65613
Ya Manzon Allah, lallai Ummu Sa'ad ta rasu, to wace sadaka ce tafi?. Ya ce: "Ruwa". Ya ce: Sai ya haƙa wata rijiya, ya ce: Wannan ga Ummu Sa'ad ce
Hasan ne ta jimillar hanyoyinsaAbu Dawud da Nasa'i da ibn Majah ne Suka Rawaito shi