Hadisai
FALALAR ILIMI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 15
- 3007
- 3126
Akwai ‘yan’uwa maza biyu a zamanin Annabi -SAW- kuma dayansu zai zo wurin Annabi -SAW- dayan kuma kwararre ne. da shi
Ingantacce neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - 4191
Duk wanda ya fita neman ilimi to zai kasance a kan tafarkin Allah har sai ya dawo
Hasan neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - 4233
Kwatankwacin abinda Allah Ya aikoni da shi, na shiriya da ilimi kamar kwatankwacin girgije ne mai yawa da ya zuba a wata ƙasa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 4801
Wanda ya yayewa wani mumini wani baƙin ciki daga baƙin cikin duniya Allah Zai yaye masa wani baƙin ciki daga baƙin cikin ranar alƙiyama
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 5518
Wanda Allah yake nufin shi da alheri sai ya fahimtar da shi addini
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 6106
Falalar malami akan mai ibada kamar falalata ne akan wanda ke ƙasanku
Hasan ne da wani SanadinTirmizi ne ya ruwaito shi - 6367
Mutane Kamar Ma'adanan Zinare da Azurfa ne, Mafifitanku a Jahiliyya sune Mafifitanku a musulunci idan Sukai Ilimi, Kuma Rayuka Kamar Rundunar yaki ce, duk wanda suka San juna sai su Saba, wanda kuma suka saba kuma sai suki jituwa
Ingantacce ne duka Riwayoyin nasa guda biyunBuhari da Muslim suka rawaito shi da ruwayoyin sa - 6820
Allah Ya ni'imtar da mutumin da ya ji wani abu daga gurimmu sai ya isar da shi kamar yadda ya ji, da yawa wanda aka isarwa yana zama mafi kiyayewa daga wanda ya ji
Ingantacce neTirmizi da Ibnu Majah da Ahmad Suka ruwaito shi - 65021
- 65045
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ambaci wani abu, sai ya ce: "Wannan a lokacin tafiyar ilimi kenan
Ingantacce ne ta wani bangarenIbnu Majah ne ya ruwaito shi - 65047
Kada ku nemi ilimi dan ku yi wa malamai alfahari da shi, ko ku yi musu da wawaye da shi
Ingantacce neIbnu Majah ne ya ruwaito shi - 65058
- 65059
Yakai baban Al-Munzir, shin ka san wacce aya ce daga littafin Allah mafi girma tare dakai?" ya ce: Na ce; {Allah wanda babu wani abin bautawa da gaskiya sai Shi Rayayye Tabbatacce da kanSa} [Al-Baqara: 255]. Ya ce: Sai ya daki kirjina, ya ce: "Wallahi ilimi ya faranta maka kai baban Al-Munzir
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65566