Hadisai
LADUBBAN CI DA SHA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 20
- 2935
Idann dayanku ya ci abinci to kar ya goge hannunsa har sai ya sude shi.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2952
"Duk abun Shan da ya sa Maye to Haramun ne"
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2954
Haramta giya ya sauka ne kuma ana yin ta daga abubuwa biyar ne: inibi, dabino, zuma, alkama, da sha'ir"
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3079
Kada ɗayanku ya kuskura ya taɓa azzakarinsa da damansa, a halin yana fitsari, kuma kada ya yi tsarki na bayan gida da damansa, ko kuma ya yi nunfashi a ƙwarya
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3372
- 3507
Lallai Shaiɗan yana halatta abin cin da ba'a ambaci sunan Allah a kansa ba
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 4209
Allah ya albarkace ku da ɗan abinci biyu
Ingantacce neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 4212
To ku haɗu akan abincinku, kuma ku ambaci sunan Allah akansa, za'a sanya muku albarka a cikinsa
Hasan neAbu Dawud ne ya rawaito shi da Ibnu Majah da Ahmad - 4219
Kada ku kwatanta, domin Annabi - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya hana Alkurani, sannan ya ce: Ban da mutum ya nemi izinin dan uwansa.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 4299
Na karshensu ya shayar da mutane
Ingantacce ne duka Riwayoyin nasa guda biyunAbu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Muslim ne ya rawaito shi - 4948
Mun kasance a zamanin Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - muna cin abinci yayin tafiya, muna sha a tsay
Ingantacce neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 4966
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - bai taba zagin abinci ba, idan ya so shi, ya ci, in kuma ya ki shi, to ya bar shi.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5450
Dayanku baya shan giya a tsaye, saboda haka duk wanda ya manta, to ya tashi
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi duka Riwar ta sa biyun - 5451
Manzon Allah -SAW- ya hana shan ruwa daga korama ko gora
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5452
Manzon Allah - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya hana kwarangwal mata.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5798
Lalle Allah Yana yarda da bawanda idan ya ci abin ci, yana gode masa a kai, ko in ya sha abin sha sai ya gode masa akan hakan
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 6372
Na Kasance tare da Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- a wajen wasu Mutane Maguzawa, sai aka zo da Alawa a cikin Daro na Azurfa, amma bai Sha ba
Sanadi nsa Hasan neAl-Baihaki ne Ya Rawaito shi - 10103
Lallai cewa Manzon Allah SAW yayi Umarni da Suxe Yatsu da kuma kwano kuma ya ce: Lallai cewa ku baku san a wanne Albarkar take ciki ba
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 58120
Ya kai yaro, ka ambaci Allah, ka ci da damanka, ka ci abin da ke gabanka
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 58122
Idan ɗayanku zai ci; to, ya ci da damansa, idan zai sha; to, ya sha da damansa, domin cewa Shaiɗan yana ci da hagunsa, kuma yana sha da hagunsa
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi