Hadisai
ADDU'O'I DA AKA RUWAITO
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 30
- 2932
Ya Abbas, ya baffan Manzon Allah, ka roƙi Allah lafiya a duniya da lahira
Ingantacce ne ta wani bangarenTirmizi da Ahmad sun rawaito shi - 3056
Ya Allah gareKa na miƙa wuya, kuma da Kai ne na yi imani, gareka ne na dogara, gareKa ne na dawo, saboda Kai ne na yi husuma, Ya Allah lallai ni ina neman tsari da buwayarKa, babu abin bautawa da gaskiya sai Kai (kada) Ka ɓatar da ni, Kaine Rayayye wanda ba zai mutu ba, aljanu da mutane kuwa zasu mutu
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka ruwaito, wannan lafazin na Muslim ne, amma Bukhari ya rawaito shi a taƙaice - 3142
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana yawaita faɗin: "Ya mai jujjuya zukata Ka tabbatar da zuciyata akan addininKa
Ingantacce neTirmizi da Ahmad sun rawaito shi - 3167
Ku kama kafa da fadin Ya Ma'abocin Girma da Daukaka
Ingantacce neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 3596
Ya Ubangiji ina roƙonKa shiriya da tsoron Allah, da kamewa, da wadata
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 3598
Ya Allah, na musulunta, kuma na yi imani da kai, kuma a kan ka na dogara, kuma zuwa gare ka na hayayyafa, kuma da kai na yi rigima Ya Allah ina neman tsarinka. Babu wani abin bauta sai kai ka batar da ni, kai rayayye ne da ba ya mutuwa, kuma aljannu da mutane suna mutuwa
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5329
Ya Allah lallai ni ina neman tsarinKa, daga munanan ɗabi'u da ayyuka da soye-soyen rayuka
Ingantacce neTirmizi ne ya ruwaito shi - 5469
Ya Allah, ka warkar da farin ciki, ya Allah, ka warkar da farin ciki, ya Allah, ka warkar da Sa'adi
Ingantacce neBukhari da Muslim Suka Rawaito shi amma lafazin na Muslim ne - 5482
’’ Ya Allah Ka gyara mini Addini na wanda shi ne ƙashin bayan al’amari na
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 5483
Ya Ubangiji Ka gafarta mini kuskurena da wautata, da wuce gona da irina a cikin dukkan al'amarina, da abinda Kaine Mafi sani da shi daga gareni, ya Allah Ka gafarta mini kurakuraina, da gangancina da jahilcina da kakacina, dukkan hakan daga garenin ne, ya Allah Ka gafarta mini abinda na gabatar da abinda na jinkirtar, da abinda na ɓoye da abinda na bayyana, kaine Mai gabatarwa kuma Kaine Mai jinkirtarwa, kuma kaine Mai iko akan dukkan komai
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5485
Ya Allah lallai ni ina roƙonKa lafiya a duniya da lahira
Ingantacce neAbu Daud da Nasa'i da Ibnu Majah da Ahmad ne suka Rawaito shi - 5487
Ya Allah ina roƙon Ka dukkan alheri, magaggaucinsa da majinkircinsa, abin da na sani daga gare shi da abin da ban sani ba, kuma ina neman tsarinKa daga dukkan sharri magaggaucinsa da majinkircinsa, abin da na sani daga gare shi da abin da ban sani ba
Ingantacce neIbnu Majah da Ahmad ne suka rawaito shi - 5488
Ya Allah ina neman tsarinKa daga gushewar ni'imarKa, da juyawar lafiyarKa, da shammatar azabarKa, da dukkan fushinKa
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 5489
Ya Allah ni ina neman tsarinKa daga rinjayar bashi, da rinjayar maƙiyi, da dariyar maƙiya
Ingantacce neNasa'i ne ya ruwaito shi da Ahmad - 5491
Ya Allah kamar yadda na kyautata halaye na, haka kuma na kyautata halaye na
Ingantacce neAhmad ne ya rawaito shi - 5502
Mafi yawan addu'ar Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ta kasance: "Ya Allah Ubangijinmu Ka bamu kyakkyawa a duniya, a lahira ma kyakkyawa, kuma ka karemu azabar wuta
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5878
- 5883
"Ya Ubangiji ina neman tsari da kai daga yinwa, saboda cewa ita ce mafi muni daga..., kuma ina neman daga kai daga Ha'inci domin wadan sune Sharrin Abokan sirri"
Hasan neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - 5884
Ka ce : Ya Allah Ka wadatar da ni da halalinKa daga barin haram ɗinKa, kuma Ka wadatani da falalarKa daga wanda ba Kai ba
Hasan neTirmizi ne ya ruwaito shi - 5914
"Ya Ubangiji ni ina neman tsarinka daga gajiyawa, da Kasala, da Tsoro, da Tsufa, da Rowa, kuma ina neman tsarinka daga Azabar Kabari, Kuma ina neman tsarinka daga fitinar Rayuwa da ta Mutuwa"
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi