Hadisai
AYYUKAN ZUKATA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 26
- 3087
Cewa wani mutum ya tambayi Annabi - tsira da a mincin Allah su tabbata agare shi - daga alkiyama, sai ya ce: Yaushe ne alkiyama? Ya ce: "Mai ka tanadar mata?
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3136
Ni manzon Allah ne zuwa gare ku, cewa Allah ya ƙaunace ku kamar yadda kuka ƙaunace shi a cikinsa
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 3142
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana yawaita faɗin: "Ya mai jujjuya zukata Ka tabbatar da zuciyata akan addininKa
Ingantacce neTirmizi da Ahmad sun rawaito shi - 3157
Wanda ya roki Allah shahada da gaskiya, Allah Zai kai shi matsayin shahidai, koda ya mutu akan shinfiɗarsa
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 3342
Ni ne mafi wadatar abokanan tarayya daga shirka, duk wanda ya aikata wani aiki ya hada ni da wani a aikin to Zan bar shi da shirkarsa
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 3407
Babu cuta mai yaɗuwa zuwa ga wani (da karantanta) babu canfi, ko mujiya, ko Safar, kuma ka guje wa kuturu kamar yadda kake guje wa zaki
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3729
- 3733
Idanun da wuta bata taba su ba: ido mai kuka saboda tsoron Allah, ido mai kiyaye hanyar Allah.
Ingantacce neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - 3779
Lallai kada ɗayanku ya mutu sai yana kyautatawa Allah zato
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 4304
Idan musulmai biyu suka haɗu da takubbansu, to, wanda ya kashe da wanda aka kashe suna cikin wuta
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 4308
Aikin alheri (shi ne) kyakkyawar ɗabi'a, zunubi kuma abinda ya sosu a cikin ƙirji, kuma kaƙi mutane su yi tsinkaye akansa
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 4555
Allah ba Ya duba zuwa surorinku da dukiyoyinku, sai dai Yana duba zuwa zukatanku da ayyukanku
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 4557
A cikin Madina akwai mazaje da ba ku taka ba, kuma ba ku haye kwari ba, sai dai idan suna tare da ku wadanda aka daure da cuta
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - Muslim ne ya rawaito shi - 4560
Dukkan ayyuka (ba sa yiwuwa) sai da niyyoyi, kaɗai kowane mutum (ana ba shi ladan) abin da ya niyyata ne
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5434
- 5493
Mumini kakkarfa ya fi alkairi da soyuwa a wajen Allah sama da mumini rarrauna, akwai alkairi a kowanne,
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 5497
Lallai Allah Ya yi mini wahayi cewa ku ƙanƙar da kai, har kada wani ya yi wa wani alfahari, kuma kada wani ya zalinci wani
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 5953
Imanin ɗayanku ba ya cika har sai na kasance mafi soyuwa a gare shi sama da babansa da ‘ya’yansa da mutane bakiɗaya
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 6367
Mutane Kamar Ma'adanan Zinare da Azurfa ne, Mafifitanku a Jahiliyya sune Mafifitanku a musulunci idan Sukai Ilimi, Kuma Rayuka Kamar Rundunar yaki ce, duk wanda suka San juna sai su Saba, wanda kuma suka saba kuma sai suki jituwa
Ingantacce ne duka Riwayoyin nasa guda biyunBuhari da Muslim suka rawaito shi da ruwayoyin sa - 6763
Duk wanda ya danfaru da wani abu to za'a jibanta shi zuwa gare shi
Hasan neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi