Hadisai
UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DAGA MUMMUNA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
- HUKUNCIN UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DAGA MUMMUNA (3)
- FALALAR UMARNI DA KYAKKYAWAN AIKI DA HANI DAGA MUMMUNA (3)
- LADUBBAN UMARNI DA KYAKKYAWAN AIKI DA HANI DAGA MUMMUNA (2)
- Usulun umarni da kyakkyawa da hani daga mummuna (1)
- SHARUƊƊAN UMARNI DA KYAKKYAWAN AIKI DA HANI DAGA MUMMUNA (2)
sakamako 10
- 3012
- 3045
Yana daga mafi girman jihadi kalmar adalci a a gaban azzalumin sarki
Hasan ne da wani SanadinAbu Dawud da Tirmizi da Ibnu Majah da Ahmad ne Suka Rawaito shi - 3341
- 3470
Lallai mutane idan suka ga azzalumi ba su yi riƙo da hannayensa ba, ya kusa Allah Ya gamesu da uƙuba daga gare shi
Ingantacce neAbu Dawud da Tirmizi da Nasa'i cikin alkubra da Ibnu Majah haka kuma Ahmad - 4491
- 8880
- 10889
ina rokonka da girman Allah shin kaji Manzon Allah - SAW- yana cewa: Ka amsa mini, Ya Allah ka tallafa masa da Ruhu Mai Tsarki? Ya ce: Ey, haka ne.
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65001
- 66197
- 66273
Lallai kada tsoron mutane ya hana ɗayanku faɗin gaskiya idan ya ganta ko ya santa
Ingantacce neTirmizi da Ibnu Majah da Ahmad Suka ruwaito shi