Hadisai
HAƘƘIN SHUGABA A KAN MABIYA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 19
- 3011
- 3012
- 3580
- 4309
Addini nasiha ne
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 4931
"Bawa ba zai taba kaiwa Matakin Masu tsoron Allaba har sai ya bar abunda babu laifi a cikinsa
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - 5037
Ku ji, kuma ku bi, kaɗai abinda aka ɗora musu yana kansu, kuma abinda aka ɗora muku yana kanku
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 5345
Duk wanda ya yi mubaya'a ga limami kuma ya ba shi cinikin hannunsa da 'ya'yan zuciyarsa, to ya rantse da shi idan zai iya.
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 5412
- 6368
Na Hore ku da ji da kuma biyayya cikin Matsuwarka da kuma Yalwatarka, da cikin jin dadi da kuma rashin jin dadinka
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 6369
Mun kasance Muna yiwa Annabi SAW Mubaya'a kan ji dabiyayya, yana cewa da mu cikin abunda zaku iya
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 6370
- 6371
"Duk wanda ya wulakanta Shugaba to Allah sai ya Wulakanta shi"
Hasan neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - 6382
Kuji kuma Kub,i koda kuwa kuwa Bawa Bahabashe aka Shugabantar muku, Kai kace kansa gudaddajin Zabibi ne
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - 6383
- 6384
- 6980
- 65057
Na horeku da tsoron Allah, da ji da bi, koda bawa ne mutumin Habasha, za ku ga sabani mai tsanani a bayana, to na horeku da sunnata da sunnar Halifofina shiryayyu
Ingantacce neAbu Dawud da Tirmizi da Ibnu Majah da Ahmad ne Suka Rawaito shi - 66197
- 66529