Hadisai
KURAKUREN MASU SALLAH
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 10
- 3088
Babu sallah in akwai abinci a gaban [mutum], ko kuma a lokacin yana matse najasa biyu, (fitsari da bayan gida)
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 10874
Annabi -tsira da amincin Allah- ya hana Mutum yayi Sallah yanariqe da Qugunsa
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 10875
A’isha ta kasance tana kyamar sanya hannunsa a gefensa, sai ta ce: Yahudawa suna aikatawa
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - 10877
Idan ɗayanku ya tsaya ga salla; Rahama tana fuskantar sa, saboda haka kar a goge tsakuwa
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - 10878
- 10880
- 10883
- 10906
- 65088
Wanda ya manta wata sallah, to, ya sallaceta idan ya tunata, babu kaffara gareta sai hakan
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65100
Mafi munin mutane sata shi ne wanda yake satar sallarsa" sai ya ce: Ta yaya zai saci sallarsa? sai ya ce: "Ya zamo ba ya cika ruku'unta, ba ya cika sujjadarta
Ingantacce neIbnu Hibban ne ya Rawaito shi