Hadisai
MUTUWA DA HUKUNCE-HUKUNCENTA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 7
- 4849
Lallai cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kuɓuta daga mai ɗaga murya da mai aske kanta da mai tsaga kayanta
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5364
Kada ku zagi matattu; domin cewa sun iso zuwa abin da suka gabatar
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi - 8876
Wannan kun yabe shi da Al-kairi, sai Al-janna ta tabbata a gare shi, kuma wannan kun faxi sharri akansa, sai wuta ra tabbata akansa, kune shaidun Allah a bayan Qasa
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 8917
- 8927
- 65040
Idan Allah Ya kaddarawa bawa cewa zai mutu a wata kasa sai Ya sanya masa wata bukata zuwa gareta
Ingantacce neTirmizi ne ya ruwaito shi - 65546
Ku laƙƙanawa matattunku: Laa ilaha illallah
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi