Hadisai
IMANI DA ALLAH MAI GIRMA DA ƊAUKAKA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
- Kaɗaita Allah cikin Rububiyya (7)
- Kaɗaita Allah cikin bauta (40)
- Kaɗaita Allah cikin sunayenSa da siffofinSa (64)
sakamako 122
- 2945
Lallai Allah - mai girma da daukaka - yana hanaku ku rantse da iyayenku
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3005
- 3042
Duk wanda ya yi imani da Allah da ranar lahira, to bakonsa ya girmama ladar sa. ”Suka ce:“ Mene ne sakamakonsa? Ya Manzon Allah, ya ce: Yininsa da darensa, da karimcinsa kwana uku ne, don haka abin da ya kasance a baya sadaka ce a gare shi
Ingantacce neBuhari da Muslim suka rawaito shi da ruwayoyin sa - 3330
Tsinuwar Allah ta tabbata a kan Yahudawa da Nasara, sun riƙi kaburburan Annabawansu masallatai
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3342
Ni ne mafi wadatar abokanan tarayya daga shirka, duk wanda ya aikata wani aiki ya hada ni da wani a aikin to Zan bar shi da shirkarsa
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 3347
- 3352
Kada ku ce : Allah Ya so wane ma ya so, saidai ku ce: Allah ne Ya so, sannan wane ma ya so
Ingantacce ne a baki dayan hanyoyin saAbu Dawud da Nasa'i cikin alkubra haka Ahmad suka ruwaito shi - 3353
Na rantse da Allah ina mai karya shi ne mafi soyuwa a gareni da na rantse da waninsa
Ingantacce neIbnu Abi Hatim ya rawaito shi - Abdurrazak Ya Rawaito shi - 3354
Lallai Allah Yana kishi, muminima yana kishi, kishin Allah (shi ne) mumini ya zo wa abinda (Allah) ya haramta masa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3376
Meye banbancin wadannan?zuciyarsu na yin taushi in suka ji ayoyi bayyanannu,su kuma rikice in suka ji ayoyi masu rikitarwa".
Ingantacce neIbnu Abi Asim ya rawaito shi - Abdurrazak Ya Rawaito shi - 3386
- 3387
- 3406
Kada ku wuce gona da iri wajen yabona, yadda Nasara suka maida Dan Maryam, ni kawai bawa ne, to ku ce: Bawan Allah kuma ManzonSa
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi - 3412
Mene ne sammai bakwai da kassai bakwai a cikin tafin Mai rahama, sai dai a matsayin kwaya a hannun dayanku
Albani ya Rawaito Ingancin sa daga Ibn Taimiyya amma bai bibiye shi baIbn Jareer ne ya Rawaito shi - Al-Thahabi Ya Rawaito shi a Babin Uluwwi (Daukakar Allah bisa Bayinsa( - Abdullahi Bn Al-Mam Ahmad Ya Rawaito shi - 3413
Kujerar tana cikin karaga sai dai kamar zoben karfe da aka jefa a tsakanin bayana na masu gidan.
Ingantacce neIbnu Abi Shaiba ne ya rawaito a Babin Magana kan Al'arshi - Al-Thahabi Ya Rawaito shi a Babin Uluwwi (Daukakar Allah bisa Bayinsa( - 3414
mafi arzikin mutane da cetona a ranar Kiyama, wanda ya ce babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, yana mai tsarkakewa daga zuciyarsa ko ransa
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi - 3417
Allah Zai shigar da shi Aljanna akan aikin da yake akansa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3419
Wanda ya mutu alhali shi yana kiran kishiya wanin Allah zai shiga wuta
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3420
Masu tsanantawa sun halaka
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 3422
Babu ciratar cuta kuma babu camfi, fatan alkairi yana birgeni" ya ce: A ka ce : Menene fatan alkairi? sai ya ce: "Magana mai dadi
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi