Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
Ingantacce neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi
Rubutun Larabci
عن أبي رمثة التيمي رضي الله عنه قال: رأيتُ رسولَ اللهِ صلى الله عليه وسلم وعليه ثَوْبَانِ أَخْضَرَانِ.
Fassara
Daga Abu Ramtha al-Taymi - yardar Allah ta tabbata a gare shi - ya ce: Na ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - tare da koren tufafi biyu a kansa.
Sharhi
Abu Ramtha, Allah ya yarda da shi, ya ruwaito cewa ya ga Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi yana sanye da koren tufafi.
Sharhi: العربية
يخبر أبو رمثة رضي الله عنه أنه رأى النبي صلى الله عليه وسلم وعليه لباس أخضر.
- جواز ارتداء الثياب الخضر.