Hadisai
ƊABI'U IRIN NA (ANNABI) MUHAMMAD
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
- SIFFOFI NA HALITTA (1)
- TUFAFINSA (MANZON ALLAH) TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (6)
- KAYAYYAKI DA ABUBUWA DA MAKAMANSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (1)
- ABINCINSA DA ABIN SHANSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (6)
- BALAGURONSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (2)
SIFFOFINSA NA HALITTA (38)
- KARAMCINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (4)
- KUNYARSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (1)
- ƘANƘAN DA KANSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (6)
- JARUMTARSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (1)
- TAUSAYINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (3)
- AFUWARSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (1)
- JINƘANSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (11)
- MAGANARSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (2)
- DARIYARSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (1)
- KUKANSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (1)
- TAUSAYAWARSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (1)
- GUDUN DUNIYA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (2)
- JURIYARSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (2)
TSARIN ANNABI (23)
- TSARINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI A HUƊUBOBI (1)
- TSARINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI A YIN TSARKI (3)
- TSARINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI A SALLAH (8)
- TSARINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI A AZUMI (1)
- TSARINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI A JANA'IZA (1)
- TSARINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI A AURE DA MU'AMALARSA GA IYALI (3)
sakamako 75
- 2990
Ban taɓa ganin ma'abocin gashin kai ba mafi kyau a cikin kayan ado jajaye (mayafi da kwarjalle saƙar Yaman) kamar Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ba -
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3018
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance damantawa tana kayatar da shi, a sanya takalminsa, da taje kansa, da tsarkinsa, kai da sha'aninsa duka
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3019
Hannun dama na Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance don tsarkake shi da abincinsa, kuma hannun hagu na wofintar da abin da yake cutarwa
Ingantacce neAbu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 3022
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya shiga Makka daga abinci, daga saman gidan yaji, ya fita daga karamar garken
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3030
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana shiga bayan gida, sai ni da wani yaro sa'ana mu ɗaukar masa salka ta ruwa da kuma sanda sai ya yi tsarki da ruwa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3060
Ban taɓa ganin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi yana ƙyaƙyata dariya ba, har inga ƙarshen ganɗarsa ba, kawai ya kasance yana murmushi
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3062
Na kiyaye raka'o'i goma daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi da dukkan ruwayoyin sa - 3063
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan ya tashi da daddare yana goge bakinsa da asuwaki
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3110
Shin bana ba ku labari ba game da Jujal, wanda babu wani annabi da ya zantar da mutanensa shi ? lallai shi mai ido ɗaya ne, kuma shi zai zo a tare da shi akwai kwatankwacin aljanna da wuta,
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3131
Ya nuna min a cikin mafarki cewa kun sanya shara, sai maza biyu suka zo wurina, ɗayansu ya fi ɗayan girma, don haka na kusanci su biyun
Ingantacce neBukhari Ya Rawaito shi Mu'allak amma ta Sigar Yankewa - Muslim ne ya rawaito shi - 3145
Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, azaba ta tabbata ga larabawa daga sharrin da ya kusanto, a yau an buɗe katangar Yajuju da Majuju kwatankwacin hakan
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3153
Annabi - tsira da a mincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance mafi tsananin kunya daga budurwar dake cikin budircinta, idan ya ga wani abinda yake kinsa muna gane hakan a fuskarsa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3177
- 3220
Cewa annabi - tsira da a mincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan yana sallah yana buɗa tsakanin hannayensa har sai farin hammatarsa ya bayyana
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3226
Lallai cewa Annabi ya kasance yana Sallah kuma ya na dauke da Umama Yar Zainab Yar Annabi
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3317
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance idan zai yi atishawa, yana sanya hannunsa - ko tufafinsa - a bakinsa, kuma ya runtse - ko matse - muryarsa da shi
Ingantacce neAbu Daud ne ya ruwaito shi da Kuma Tirmizi da Ahmad - 3321
Maganar Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - kalmomi ne da kowa ya ji zai iya fahimtarsu
Hasan neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 3337
Lallai cewa Allah Maigirma da Daukaka ya nade mun kasa, sai da nagano daga bangon gabas zuwa bangon yamma , ku ma cewa lallai Al'umma ta Mulkinta zai kai inda aka nunamun, kuma anbani Taskoki biyu Ja da fara.
Ingantacce neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Muslim ne ya rawaito shi - 3364
Da ba dan kar na tsanantawa muminai ba - ko ga: al'ummata ba - dana umarce su da yin asuwaki a yayin kowace sallah
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3381