Hadisai
SIRA DA TARIHI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
SIRAR ANNABI (144)
- Nasabarsa, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi (2)
- MATAYENSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI DA YANAYIN GIDAN ANNABTA (8)
- 'YA'YANSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (3)
- MASU YI MASA HIDIMA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (1)
- RAYUWARSA KAFIN AIKOWA TSIRA DA AMINCIN SU TABBATA A GARESHI (2)
- AIKO SHI (MANZON ALLAH) TSIRA DA AMINCI ALLAH SU TABBATA A GARESHI (1)
- ZAMANIN (RAYUWAR) MAKKA (3)
- HIJIRA (3)
- ZAMANIN (RAYUWAR) MADINA (1)
- YAƘE-YAƘENSA DA YA JE DA KANSA DA WAƊANDA YA AIKA TSIRA DA AMINCIN SU TABBATA A GARESHI (17)
- WASIƘUNSA DA SAƘONNINSA TSIRA DA AMINCIN SU TABBATA A GARESHI (2)
- WAFATINSA TSIRA DA AMINCIN SU TABBATA A GARESHI (14)
ƊABI'U IRIN NA (ANNABI) MUHAMMAD (75)
- SIFFOFI NA HALITTA (1)
- TUFAFINSA (MANZON ALLAH) TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (6)
- KAYAYYAKI DA ABUBUWA DA MAKAMANSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (1)
- ABINCINSA DA ABIN SHANSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (6)
- BALAGURONSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (2)
SIFFOFINSA NA HALITTA (38)
- KARAMCINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (4)
- KUNYARSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (1)
- ƘANƘAN DA KANSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (6)
- JARUMTARSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (1)
- TAUSAYINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (3)
- AFUWARSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (1)
- JINƘANSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (11)
- MAGANARSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (2)
- DARIYARSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (1)
- KUKANSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (1)
- TAUSAYAWARSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (1)
- GUDUN DUNIYA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (2)
- JURIYARSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI (2)
TSARIN ANNABI (23)
- TSARINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI A HUƊUBOBI (1)
- TSARINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI A YIN TSARKI (3)
- TSARINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI A SALLAH (8)
- TSARINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI A AZUMI (1)
- TSARINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI A JANA'IZA (1)
- TSARINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI A AURE DA MU'AMALARSA GA IYALI (3)
- KEƁENCE-KEƁENCEN ANNABI (14)
sakamako 154
- 2963
Manzon SAW ya aika Rundunar Yaqi zuwa Najd sai Ibn Umar ya futo a cikinta
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2972
An gaatar da no a haan Manzon Allah SAW a ranar yaqin Uhud ina Xan Shekara goma amma bai Mun izini ba
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2990
Ban taɓa ganin ma'abocin gashin kai ba mafi kyau a cikin kayan ado jajaye (mayafi da kwarjalle saƙar Yaman) kamar Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ba -
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3018
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance damantawa tana kayatar da shi, a sanya takalminsa, da taje kansa, da tsarkinsa, kai da sha'aninsa duka
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3019
Hannun dama na Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance don tsarkake shi da abincinsa, kuma hannun hagu na wofintar da abin da yake cutarwa
Ingantacce neAbu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 3020
A lokacin da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - da sahabbansa suka zo Makka, mushrikai suka ce: Zai zo muku da wasu mutane wadanda rauninsu ne zazzabin Yathrib.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3022
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya shiga Makka daga abinci, daga saman gidan yaji, ya fita daga karamar garken
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3030
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana shiga bayan gida, sai ni da wani yaro sa'ana mu ɗaukar masa salka ta ruwa da kuma sanda sai ya yi tsarki da ruwa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3060
Ban taɓa ganin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi yana ƙyaƙyata dariya ba, har inga ƙarshen ganɗarsa ba, kawai ya kasance yana murmushi
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3062
Na kiyaye raka'o'i goma daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi da dukkan ruwayoyin sa - 3063
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan ya tashi da daddare yana goge bakinsa da asuwaki
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3110
Shin bana ba ku labari ba game da Jujal, wanda babu wani annabi da ya zantar da mutanensa shi ? lallai shi mai ido ɗaya ne, kuma shi zai zo a tare da shi akwai kwatankwacin aljanna da wuta,
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3123
Idan kudin Bahrain suka zo, zan ba ka haka da sauransu da sauransu
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3131
Ya nuna min a cikin mafarki cewa kun sanya shara, sai maza biyu suka zo wurina, ɗayansu ya fi ɗayan girma, don haka na kusanci su biyun
Ingantacce neBukhari Ya Rawaito shi Mu'allak amma ta Sigar Yankewa - Muslim ne ya rawaito shi - 3145
Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, azaba ta tabbata ga larabawa daga sharrin da ya kusanto, a yau an buɗe katangar Yajuju da Majuju kwatankwacin hakan
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3153
Annabi - tsira da a mincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance mafi tsananin kunya daga budurwar dake cikin budircinta, idan ya ga wani abinda yake kinsa muna gane hakan a fuskarsa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3154
Ka bauta wa Allah shi kaxai, kada ka hada kome da Shi, kuma ka bar abin da ubanninka suka fada, kuma Ya umurce mu da yin addu’a da gaskiya
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3177
- 3194
- 3220
Cewa annabi - tsira da a mincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan yana sallah yana buɗa tsakanin hannayensa har sai farin hammatarsa ya bayyana
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi