Hadisai
TUFAFINSA (MANZON ALLAH) TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 6
- 2990
Ban taɓa ganin ma'abocin gashin kai ba mafi kyau a cikin kayan ado jajaye (mayafi da kwarjalle saƙar Yaman) kamar Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ba -
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3018
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance damantawa tana kayatar da shi, a sanya takalminsa, da taje kansa, da tsarkinsa, kai da sha'aninsa duka
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3530
Najewa Annabi: -Amincin Allah su tabbata a gare shi- kuma shi yana sanye Malafa Ja ta fafa, sai Bilal ya fito masa da abin Alwala cikin su wasu na yayyafa ruwa wasu kuma suna shafawa
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 4222
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya shiga ranar da aka ci Makka da bakin rawani a kanta
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi duka Riwar ta sa biyun - 4297
Na ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - tare da koren raguna biyu a kansa
Ingantacce neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi - 4827
Mafi soyuwar tufafi ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - shi ne taguwa.
Ingantacce neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi