Hadisai

Lallai Bawa idan ya La'anci wani abu, sai la'antar ta tashi zuwa sama, sai a rufe kofofin Sama a hanata shiga, sannan sai ta dawo Qasa, sai a toshe mata kofa, sai ta duda hagu da Dama, idan bata samu wurin da ta dace ta sauka ba sai ta koma kan wandaaka yiwa ita, to idan ya dace da ita shi ke nan idan kuma bai dace ba sai ta koma kan wanda yayi ta

Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0

Ingantacce neAbu Daud Ya Rawaito shi

Rubutun Larabci

عن أبي الدرداء رضي الله عنه مرفوعاً: «إن العبد إذا لعن شيئًا، صَعَدَتِ اللعنةُ إلى السماء، فَتُغْلَقُ أبوابُ السماء دونها، ثم تَهْبِطُ إلى الأرض، فَتُغْلَقُ أبوابُها دونها، ثم تأخذ يمينًا وشمالاً، فإذا لم تجد مَسَاغًا رجعت إلى الذي لُعِنَ، فإن كان أهلا لذلك، وإلا رجعت إلى قائِلها»

Fassara

An rawaito daga Abu Al-darda'a -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi SAW: "Lallai Bawa idan ya La'anci wani abu, sai la'antar ta tashi zuwa sama, sai a rufe kofofin Sama a hanata shiga, sannan sai ta dawo Qasa, sai a toshe mata kofa, sai ta duda hagu da Dama, idan bata samu wurin da ta dace ta sauka ba sai ta koma kan wandaaka yiwa ita, to idan ya dace da ita shi ke nan idan kuma bai dace ba sai ta koma kan wanda yayi ta"

Sharhi

Idan bawa ya la'anci wani abu da harshen sa, to tsinuwar sa zata hau zuwa sama, amma kofofin sama a rufe suke a can, sannan kuma sai ku koma duniya, su ma qofofin duniya a rufe suke a wurin, don haka kar shigar da shi, sa'annan ku tafi dama da hagu, kuma idan ba ku sami wata hanya ba ko barga, to, ku koma zuwa abin da aka la'anta, kuma idan ya cancanci la'ana Ta daidaita tare da shi, in ba haka ba za ta koma ga mai la'antarsa, kuma zai same shi

Sharhi: العربية

العبد إذا لعن شيئا بلسانه فإن لعنته هذه تصعد إلى السماء، لكن أبواب السماء تغلق عندها،فترجع إلى الأرض، وتغلق أبواب الأرض أيضا عندها فلا تدخلها، ثم تذهب يمينًا وشمالاً، فإن لم تجد طريقًا أو مستقرًا، رجعت للشيء الملعون، فإن كان يستحق اللعنة استقرت عنده، وإلا رجعت لصاحبها اللاعن فأصابته.

  • قبح اللعن وشناعته
  • اللعن يعود بالضرر على صاحبه إن لم يستحقه الشيء الملعون.

Maudu'ai

Ba da rahoton kuskure

Ƙari