Hadisai
LADUBBAN MAGANA DA SHIRU
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 24
- 3017
Idan mutum ya so dan'uwansa to ya sanar da shi cewa shi yana sonsa
Ingantacce neAbu Dawud da Tirmizi da Nasa'i a cikin alkubra haka Ahmad suka ruwaito shi - 3415
Wanene shi da bai kamata in gafarta wa irin wannan ba? Na gafarta masa, kuma na batawa aikinku rai
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 3579
- 3602
Na ce: Ya Manzon Allah menene tsira? ya ce: "Ka mallaki harshenka gareka, kuma gidanka ya yalwaceka, ka yi kuka akan kuskurenka
Ingantacce neTirmizi da Ahmad sun rawaito shi - 5326
Shin kun san mece ce gibah?", suka ce: Allah da Manzonsa ne mafi sani, sai ya ce: "Ka ambaci ɗan uwanka da abin da yake ƙi
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 5371
Babu wani abu mafi nauyi a ma'aunin mumini a ranar Alkiyama daga kyawawan dabi'u, lallai Allah Yana kin mai alfasha mai mummunar magana
Ingantacce neAbu Dawud da Tirmizi ne Suka Rawaito shi - 5373
- 5519
"Boni ya tabbata ga wanda yake zantar da Mutane sai yayi Karya don Mutane suyi Dariya, Boni ya tabbata a gare shi sannan Boni ya tabbata a gare shi"
Hasan neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 5936
Rantsuwa mai sa anfani ce a haja (kayan sayarwa), kuma mai shafe albarkar riba ce
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 6379
Wanda ya rantse sai ya ce a cikin rantsuwarsa: Na rantse da Lata da Uzza, to ya ce: Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, wanda ya ce wa abokinsa: Zo mu yi caca tare, to ya yi sadaka
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 6984
Bai Kamata Musulmi ya zamanto mai yawan tsinuwa ba
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 6985
Kada ku kuyi tsinuwa da tsinuwar Allah ko da Fushinsa ko da Wuta
Hasan neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 6986
- 6987
Ku xauke abunda yake kanta ita ku kyaleta; saboda la'ananniya ce
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 8877
Idan Mutum ya ce Mutane sun halaka, to shi ne ya halaka su
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 8878
Waxanda suke zage zage abunda suka faxa to wanda ya fara daga cikinsu yana kansa har sai wanda aka zaga ya rama
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 8960
Kada ku zagi zakara, domin yana farka don sallah
Ingantacce neAl-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 8961
Kada ku haifar da zazzabi, domin yana kankare zunuban 'ya'yan Adam kamar yadda baƙin ƙarfe yake
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 10101
Musulmi shi ne wanda musulmai suka kubuta daga harshensa da hannunsa, wanda ya yi hijira shi ne wanda ya kauracewa abinda Allah Ya yi hani daga gare shi
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65124
Abubuwa guda huɗu wanda ya kasance a cikinsa to ya zama munafiki tsantsa, wanda ya kasance a tare da shi akwai wata ɗabi'a daga cikinsu to ya kasance akwai ɗabi'a ta munafunci a tare da shi har sai ya barta: Idan zai yi magana sai ya yi ƙarya, idan an ƙulla yarjejeniya da shi sai ya yi yaudara, idan ya yi alƙawari sai ya saɓa, idan an yi faɗa da shi sai ya yi fajirci
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi