Hadisai
LADUBBAN BIYAN BUƘATA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 11
- 3023
Wata rana Na hau saman gidan Hafsa, sai Naga Annabi -tsira da aminci yana biyan bukatarsa, ya fuskanci Sham, ya juyawa Ka'aba baya.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3030
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana shiga bayan gida, sai ni da wani yaro sa'ana mu ɗaukar masa salka ta ruwa da kuma sanda sai ya yi tsarki da ruwa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3033
Idan dayanku zai yi alwala to ya sanya ruwa a hancinsa sannan ya face, wanda zai yi tsarkin hoge to ya yi shi wutiri
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3078
Idan kun zo wa bayan gida to kada ku fuskanci alƙibla, kuma kada ku juya mata baya sai dai ku fuskanci gabas ko ku fuskanci yamma
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3079
Kada ɗayanku ya kuskura ya taɓa azzakarinsa da damansa, a halin yana fitsari, kuma kada ya yi tsarki na bayan gida da damansa, ko kuma ya yi nunfashi a ƙwarya
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3150
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan zai shiga bandaki zai ce: "Ya Allah ni ina neman tarinKa daga Shaidanu maza da Shaidanu mata
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 10044
Sun zana daga fitsari; Babban azabar kabari daga gareshi
Ingantacce neAl-Dar Al-Kutni Ya Rawaito shi - 10045
Lallai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi hani daga yin tsarki da toroson dabbobi ko ƙashi
Ingantacce neDar Al-Kutni ne Ya Rawaito shi - 10046
Cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan ya fito daga bayan gida yana cewa: "Ina neman gafararKa
Ingantacce neAbu Dawud da Tirmizi da Ibnu Majah da Ahmad ne Suka Rawaito shi - 10048
Kada ɗayanku ya yi tsarki da ƙasa da duwatsu uku
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 10051
Ku ji tsoron tsinuwa, sai suka ce: Mece ce la'ana ya Manzon Allah? Ya ce: Wanda ya bar bin tafarkin mutane, ko a inuwar su
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi