Hadisai
SUNNONIN SALLAH
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 16
- 3097
Mai wuce wa ta gaban masallaci da ya san abin da ke kan shi na zunubi, to ya tsaya arba'in shi ne mafi alkhairi da ya wuce ta gaban mai sallah
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3098
- 3106
Idan zafin ya yi zafi sosai, ku yi sanyi tare da addu’a. Jahannama tana da zafi
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3112
Na tambayi Anas bn Malik: Shin Annabi –SAW- yana yin salla a samansa? Sai yace eh.
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - 3175
- 7191
Mai wuce wa ta gaban mai sallah da ya san abin da ke kan shi na zunubi, to ya tsaya arba'in shi ne mafi alheri gareshi da ya wuce ta gabansa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 10868
- 10869
Idan xayanku zai yi sallah to ya stuce sallarsa, ko da da Kibiya ne
Ingantacce neAhmad ne ya rawaito shi - 10870
Idan dayan ku ya tashi zai yi sallah, to ya sanya Sutura idan akwai a gabansa gwargwadon Karshen Siddin Doki yaya, kuma idan babu a gabansa Karshen Sirdin Doki, Saboda Jaki da Mace da Bakin Kare za su iya katse Sallarsa.
Ingantacce neAbu Daud Ya Rawaito shi - Muslim ne ya rawaito shi - 10871
Idan Xayanku yayi Sallah zuwa wani Abu da zai suturce shi daga Mutane, sai wani ya so ya tsallaka Masa ta gabansa to ya ture shi, idan yaqi turuwa da yayi faxa da shi, saboda shi Shaixan ne
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi - 10881
Ki xaukemun wannan labulen naka, saboda hotunan sa suke har yanzu a cikinSallah ta
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - 10882
Ku daukei wannan rigar zuwa Abu Jahim, ka kawo ni Abjbaniya na Abu Jahim. Ya shagaltar da ni daga Sallah ta.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 10884
Kuna yin hamma yayin sallah daga Shaidan, don haka idan wani daga cikinku yayi hamma, to, ya bar shi gwargwadon iyawarsa
Ingantacce neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - 10922
- 65463
- 65735
Da a ce mutane suna sanin abinda ke cikin kiran sallah (na lada) da kuma sahu na farko sannan ba za su samu ba sai idan sun yi ƙuri'a a kansa da sun yi ƙuri'a
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi