Hadisai
SALLAR JUMA'A
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
- Falalar ranar Juma'a (2)
- FALALAR SALLAR JUMA'A (1)
- HUKUNCE-HUKUNCEN SALLAR JUMA'A (1)
- HUKUNCE-HUKUNCEN HUƊUBAR JUMA'A (2)
sakamako 15
- 3107
Idan ka ce wa abokinka: Yi shiru, a ranar Juma'a, a lokacin liman yana huɗuba, to, haƙiƙa ka yi zance mara anfani
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5205
- 5393
Wanda ya yi wanka irin wankan janaba a ranar Juma`a, sannan ya tafi, kamar ya bayar da sadakar rakuma ne
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5394
Wanda zai je Juma'a a cikinku to ya yi wanka
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5398
Mun kasance muna yin Sallah tare da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - Juma'a, sannan mu tafi, kuma katangun ba su da inuwar da za mu iya rayuwa a karkashin ta.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5399
Manzon Allah -tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi ya kasance- yana yin huduba guda biyu alhali yana tsaye, yana raba tsakanin su da zama.
Ingantacce ne duka Riwayoyin nasa guda biyunAl-Baihaki ne Ya Rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5433
- 5817
"Na kasance ina Sallah tare da Annabi -Amincin Allah a gare shi- Salloli Sallarsa ta kasance tsakatsaki ce haka Hudubarsa tsakatsaki ce"
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 8955
Cewa Annabi mai tsira da amincin Allah ya hana habiba a ranar Juma’a yayin da liman zai yi huduba
Hasan neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 10035
Duk wanda yayi alwala ranar juma'a zai samu lafiya, kuma duk wanda yayi alwala shine mafi alkhairi
Hasan neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi - 10036
Wanka ranar Juma'a wajibi ne akan kowanne baligi, kuma ya yi asuwaki, ya shafa tirare in ya samu
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 10551
Idan ranar Juma'a mala'iku suka tsaya a kofar masallacin, sun rubuta na farko, sannan na farko
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 65312
- 65767
Lallai wasu mutane kodai su hanu daga barin Juma'o'i, ko Allah Zai yi yumƙi akan zukatansu, sannan zasu kasance daga marafkana
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65768
Wanda ya bar Juma'o'i uku dan wulaƙantar da su Allah zai yi yumƙi akan zuciyarsa
Ingantacce neAbu Dawud da Tirmizi da Nasa'i da Ibn Majah da Ahmad ne Suka Rawaito shi