Hadisai
SALLAR NAFILA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 30
- 3039
Na ganka kana sallah banda sumba? Ya ce: Da ban ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - na aikata abin da na aikata ba
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3062
Na kiyaye raka'o'i goma daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi da dukkan ruwayoyin sa - 3128
Cewa Lallai Annabi ya Kasance yana Tasbihi akan abin hawansa, kuma ko ina ya sanya fuskarsa, yana nuni da kansa, kuma haka ma Dan Umar yake yi
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3293
- 3440
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - bai kasance mafi tsananin lazimtar wani abu na nafiloli ba kamar raka'o'i biyu na Alfijr
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3528
na kwana a wajan Gwaggwona Maimuna,sai Manzan Allah ya tashi yana salla da daddare,sai na tsaya a hagunsa,sai ya ruko kaina ya tsayar dani a damansa
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3734
Idan Dayankuya tashi cikin dare, sai ya Harshensa ya fara Nauyi wajen karanta Kur'ani, bai san mai yake Karantawa ba to ya Kwanta
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 3758
- 4202
Wanda ya yi tsayuwar dare a daren Lailatul ƙadari yana mai imani da neman lada za'a gafarta masa abin da ya gabata daga zunubinsa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 4223
Mutumin kirki Abdullah, da idan da dare yayi yana tashi yayi sallah
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 4247
Cewa Annabi –SAW- ya kasance yana bacci a farkon dare, yana tashi a qarshen dare yana sallah
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 4829
- 5218
A kowane dare Annabi yana wutiri ko a farkon dare ko tsakiyarsa, ko karshensa, Kuma yakan tsaida Wutirinsa da Asuba
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5322
Annabi ya kasance -Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- da Abubakar da Umar sunayin Sallar Idi kafin Huduba
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5443
Duk wanda ya yi barci a madadin jam’iyyarsa da daddare, ko wani kan abu daga ciki, to karanta shi tsakanin sallar asuba da sallar azahar
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 5520
Ya ku mutane ku yaɗa sallama, ku ciyar da abinci, ku sadar da zumunci, ku yi sallah alhali mutane suna bacci, zaku shiga aljanna cikin aminci
Ingantacce neTirmizi da Ibnu Majah da Ahmad Suka ruwaito shi - 5789
"Idan dayanku yayi gyagyadi a cikin Sallah to ya kwanta har sai baccin ya tafi"
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5828
"Dayanku yayi Sallah cikin Nishadi, Idan kuma ya gaji to yayi kwanciyarsa"
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5999
"Mun Kasance idan Muka sauka Masauki, Bama tasbihi har sai mun sauke kaya"
Ingantacce neAbu Daud Ya Rawaito shi - 7200
Manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata a gareshi- ya umarce mu da mu fito sallar idi guda biyu yara mata da suka fara wayo da `yan matan da ake tsarewa cikin dakuna a cikin gidaje, ya kuma umarci mata masu haila da su nisaci wuraren sallah na musulmi
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi